Bayero University Masjid المسجد الجامع بجامعة بايرو كنو

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Bayero University Masjid المسجد الجامع بجامعة بايرو كنو

Bayero University Masjid        المسجد الجامع بجامعة بايرو كنو Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bayero University Masjid المسجد الجامع بجامعة بايرو كنو, College & University, Kano.
(1)

Professor Bashir Aliyu Umar, OON (Hafizahullahu)@
21/08/2026

Professor Bashir Aliyu Umar, OON (Hafizahullahu)

@

Professor Bashir Aliyu Umar, OON (Hafizahullahu)

20/08/2026

DARASI GA ƊALIBAN ILIMI
“An ce Imamul Bukhari ya kasance yana da dukiyar sa ta halal bashi da sana'a, amma kowace gari ya ze neman ilimin hadisi idan ya zo sai ya tambaya wane kasuwanci ne ya fi tafiya a wannan garin? Wanne aka fi samun riba? In aka gaya masa sai ya tambaya a cikin masu wannan kasuwancin wanene ya fi amana? In aka gaya masa to sai ya je ya danka kuɗinsa a hannunsa ya ce ga shi muyi mudarabah, abin da ake samu na riba mu raba. To kason da za a bashi na ribar a haka zai rayu, haka zai riƙa cin abinci, sannan kuma daga ciki ya samu ya sayi kuyanga, ya sayi baiwa wadda zata riƙa yi masa hidima, shi kuma ya mayar da hankalinsa akan ilimin hadisi. Imamu Bukhari bai aure ba. Sai kawai ya bayar da kansa ga wannan ilimi".

20/08/2026

BANK OF GHANA APPOINTED Professor Bashir Aliyu Umar, OON AS THE CHAIRMAN OF NON-INTEREST FINANCIAL ADVISORY COUNCIL

Let we use this opportunity to congratulate Our Sheikh and Mentor Professor Bashir Aliyu Umar, OON for his recent appointment as the Chairman of the Non-Interest Financial Advisory Council by the Bank of Ghana.
Congratulations, sir!
Al-Furqan Media.

19/08/2026

Mumini ko Allah ya bashi duniya kada yayi alfahri da ita, kada don ka samu duniya ta tsokane maka ido kada ka rinka ganin Kai yanzu ka kai 'kat ka tuk'e sai ka kallon mutane kana wulakanta su kana tozarta su, saboda jindadin duniya dangane da lahira ba komai bane illa ka'dan.

17/08/2026

Innalillahi wa'innailaihi raji'un.
Allah yayi wa Baba (Prof Bello Sa'id) rasuwa. Janazah bayan sallar Laasar a Masallacin Markaz Imamul Bukhari Rijiyar Zaki, Kano. Allah ya jikan Baba.

17/08/2026

Shin mace zata iya shan maganin tsayar da al'ada in ta je Umra?

17/08/2026

Duk wanda ya lizimci Istigfari Allah (SWT) zai sanya masa yayewa daga dukkan kunci na rayuwarsa , kuma zai azurta shi ta inda baya tsammani.

16/08/2026

Babu inda wannan masifa ta yawaita illa jihohin Musulmi Kano Kaduna Katsina su s**a fi kowanne jihohi a Nigeria yad'uwar miyagun kwayoyi da shansu, abin ya wuce wad'anda suke basu da aikin yi ko 'yan daba ya wuce su ya kai har matan aure acikin gidaje to wannan masifa har ina!

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bayero University Masjid المسجد الجامع بجامعة بايرو كنو posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share