Jakadan Dangwani

Jakadan Dangwani Alhamdulillah Ala_Kulli Haleen

02/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! King Abdool, Abbas Habeeb Chula, Auwal Yusuf Adam Tgy, Ibrahim Mai Salatie Textiles, Idris Malan, Sule Umarawa, Phakruddeen Ibraheem, Ashhabu Abdussalam, Adamu Muhammad, Nura Yahaya, Yahya Sufyan Isah, Sadiq Adam, Sadiq Na Ghali

Mai Girma Shugaban Gudanarwa Na Makarantar Muhammad Buhari University Of Mai Duguri Dr Yunusa Adamu Dangwani 📌
08/10/2025

Mai Girma Shugaban Gudanarwa Na Makarantar Muhammad Buhari University Of Mai Duguri Dr Yunusa Adamu Dangwani 📌

12/07/2025

Alhamdulillah Ala_Kulli Haleen

20/02/2025

Alhamdulillah

21/09/2023

Daga Shafin Na Ƴar Talla

KAR HANKALI YA GUSHE SABODA ƁACIN RAI

Siyasa muke saboda mun yarda tare kuma da amincewa ita ce mafita ga al'ummar mu. Dan haka yana da kyau mu ringa kallon komai ta fuskar siyasa, walau adalci ko zalunci. Shi dai azzalumi ya san kansa, ya kuma san ya aikata zalunci. Kun ga kenan ambatarsa da azzalumi tamkar tishin baƙi ne.

Mu kiyaye harsunan mu wajen furta munananan kalamai da za su iya zamantowa shaida akan mu ranar gobe Ƙiyamah. Bai kyautu mu wawantar da kawunan mu ba saboda muna cikin ɓacin rai. Mu hankalta, sai mu iya hankaltar da wasu.

Mu fahimci wani abu, wanda kake jin ya tsani Kano da Kanawa, kana jin hakan ne saboda ya saɓa da abin da kake so, kake kuma jin shi ne son Kano da Kanawa. Wanda a zahiri kuma ba haka bane. Domin dai ko mai ka gani ra'ayi ne ke jagorantarsa. Ba kuma sharaɗi bane sai ra'ayi ya zo ɗaya akan komai.

Furta mummunar addu'a da janyowa kai jafa'i ta hanyar kausasa harshe cikin ɓacin rai, ba komai ke nunawa ba sai rashin ƙarfin zuciyarka, wanda kuma kuskure ne ka ambaci kanka da Ɗan siyasa.

Siyasa ta masu ƙarfin zuciya ce, ta yadda za su iya ɗaukar dakon duk wani ƙalubale da ya tunkare su. Wasu lokutan ma idan wani abin ya faru dariya da shewa za su yi, su kuma jinjinawa wanda ya samu nasara akan su. Domin dai sun fahimci game ce. Shi kuma kowani irin game nasara ba ta samuwa har sai kuskure ya samu.

Watarana Manzon ALLAH(S.A.W)Yana Tafiya a Bayan Garin Madina,Sai Ya Ji An Kira Shi:Ya Manzon ALLAH(S.A.W)!Ya Annabin ALL...
20/09/2023

Watarana Manzon ALLAH(S.A.W)
Yana Tafiya a Bayan Garin Madina,
Sai Ya Ji An Kira Shi:
Ya Manzon ALLAH(S.A.W)!
Ya Annabin ALLAH!!
Sai Manzon ALLAH(S.A.W) Ya
Duba Baya Bai Ga Kowa Ba Sai Ya
Kuma Jin Kiran Sai Yabi Inda Sautin
Yake Fitowa...........
Da Ya Isa Wajen Sai Ya Iske Wata
Barewa a Daure, a Gefe Kuma Ga
Wani Balaraben Kauye Yana Kwance
Yana Barci,
Sai Barewa Ta Ce Da Shi:“Ya
RASULULLAHI! Wannan Mutumin
Ya Farautoni Alhali Ni Ina Da 'Ya'ya
Guda Biyu a Wancan Kogon Dutse,
Ka Taimaka Min Ka Sake Ni Na Je
Na Shayar Da Su Nono Sannan Na
Dawo",
Sai ANNABI(S.A.W) Ya Ce:"Anya!
Kuwa Zaki Dawo???"
Sai Barewa Ta Ce"Idan Har Ban
Dawo Ba ALLAH Yayi Min Azabar
Da Zai Yiwa Mai Cin Rashawa"
Sai ANNABI(S.A.W) Ya Kwance Ta
Tafi.
Da Barewa Ta Cika Alkawari Ta
Dawo, Sai ANNABI(S.A.W) Ya
K**a 'Kafarta Yana Koƙarin Daureta
Da Igiya, Sai Balaraben Kauye Nan
Ya Farka Daga Bacci,
"Kai Ne Fansar Uwata Da Ubana Ya
Manzon ALLAH... Ni Ne Na Farauto
Ta Ko Kana Da Bukata...???". Inji
Wannan Balaraben Kauyen.
Sai ANNABI(S.A.W) Ya Ce:"Na'am!
Ina Da Bukata.."
Sai Balaraben Qauyen Nan Ya
Ce:"Na Baka Ita Ya
RASULULLAHI"
Sai ANNABI(S.A.W) Ya Saketa Ta
Koma Wajen Ya'yanta Tana Tafiya
Tana Cewa:"Na Shaida Babu Abin
Bautawa Da Gaskiya Sai ALLAH...
Na Kuma Shaida ANNABI
MUHAMMAD Manzon ALLAH Ne".
# DARASI :-
Jama'a Idan Muka Duba Da Idon
Basira Zamu Ga Abubuwan Da
Wannan 'Kissa Take Koyarwa Sune
K**ar Haka:-
*1. CIKA ALQAWARI
*2. TSANANIN TAUSAYIN UWA
AKAN 'YA'YANTA
*3. NEMAN HALAL TA HANYAR
FARAUTA
*4. DABBOBI KANSU NA TSORON
AZABAR MAI CIN RASHAWA.
YA ALLAH! KA QARA NARKAR
DAMU CIKIN SOYAYYAR
SAYYIDUL-WUJUDIA RANAR
GOBE QIYAMA YASA A TASHE A
QARQASHIN FADARSA(S.A.W)
ALBARKACIN WANDA YA CECI
WANNAN BAREWA{S.A.W}
AMEEEN.

Sunanta Me Shari’a Oluyemi Akintan Osadebay Kuma Itace Zata Yanke Hukunchi Kan Karar Gwamnan Kano.Ina Fatan Allah Yasa A...
20/09/2023

Sunanta Me Shari’a Oluyemi Akintan Osadebay Kuma Itace Zata Yanke Hukunchi Kan Karar Gwamnan Kano.

Ina Fatan Allah Yasa Ayi Wanna Shari’a Lafia A Gama Lafia Ubangiji Ya Zaunar Mana Da Garin Mu Kano Lafia.

Allah Ya Zaba Mana Abunda Zai Zamar Mana Alkhairi A Garemu Da Addinin Mu Baki Daya.

Ina Jan Hankalin Yan Uwana Matasa Masu Ra’ayin Siyasa Da Kar Mu Bari Bambanchin Ra’ayi Ya Kaimu Ga Yiwa Junan Mu Mummunan Fata Ko Mu Zama Masu Gaba A Junan Mu Domin Kuwa Hakan Ba Waye Wa Bane.

Kano Garin Mune Kuma Bamu Da Inda Ya Fishi Nasara Ko Akasin Haka Duk Daga Allah Ne Kuma Hakan Bashi Ke Nuna Cewa Allah Baya Tare Da Ku Ba Sai Dai Yayi Hakan Ne Dan Dama Can Haka Ya Tsara To Kuwa Hakan Bazai Taba Canzuwa Ba Dan Kuwa Allah Baya Saban Aki.

Allah Ya Karemu Da Karewar Sa Ya Ganar Damu Gaskia Gaskia Ce Ya Bamu Ikon Binta Allah Ka Ganar Damu Karya Karya Ce Ka Bamu Ikon Guje Mata Amin.

Amb Idrees Abdulhadee
20/9/2023

19/09/2023

Tsakanin Gawuna Da Abba Duk Wanda Yafi Zama Alkhairi Allah Ya Tabbatar Dashi🤲

19/09/2023

Gobe shi zai yi nasara a hukuncin Shari'ar Gwamnan Kano

Ranar Farin Ciki Ranar Haihuwar Ma'aiki ❤️❤️❤️❤️🥰🥰😍😍
17/09/2023

Ranar Farin Ciki Ranar Haihuwar Ma'aiki ❤️❤️❤️❤️🥰🥰😍😍

Address

709 Kabuga Aisami
Kano
DANGWANI

Telephone

+2348109946220

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jakadan Dangwani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Jakadan Dangwani:

Share