Engr Sulaiman Bichi

Directions

Engr Sulaiman Bichi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Engr Sulaiman Bichi, Bichi local government, Kano.

is not too late for reconciliation
25/09/2026

is not too late for reconciliation

Bichi first
24/09/2026

Bichi first

23/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Admsi Mahamadu, Abubakar yakubu jalam, Saidu Kyuta Ruga, Abdullahi Dayyabu Giwa, 張雅玲, SURAJO GALADIMAWA, Yaron Gwamna Kmc, Sayyada Khaleed

farin member
23/09/2026

farin member

21/09/2026
20/09/2026
engr
20/09/2026

engr

megirma gwabna 4x2 da ikon allah
20/09/2026

megirma gwabna 4x2 da ikon allah

19/09/2026

Sponsored.

Masu Sana’ar Nama 700 a Bichi Sun Amfana da Tallafin Sana’o’i

Kimanin masu sana’ar nama guda dari bakwai ne a ƙaramar hukumar Bichi s**a amfana da tallafin sana’o’i, domin ƙarfafa hanyoyin dogaro da kai da inganta rayuwar al’umma.

Tallafin ya fito ne daga Mai Girma Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Bichi, Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi, wanda kuma shi ne Shugaban Kwamitin Kasafin Kuɗi na Majalisar Tarayya.

Wannan mataki na nuna kishin al’umma da jajircewar ɗan majalisar wajen tallafa wa jama’a, musamman ta hanyar ƙarfafa musu guiwar sana’o’insu da samar musu da hanyoyin dogaro da kai.

Ana sa ran tallafin zai taimaka wa masu sana’ar nama wajen bunƙasa sana’o’insu, ƙara yawan abin da suke samu da kuma inganta rayuwarsu da ta iyalansu.

Wane irin gudummawa wannan tallafin zai ba masu sana’ar nama?

SLA: Zaharaddeen Bello Bichi

Address

Bichi Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr Sulaiman Bichi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share