Rukky Usman rukky

Rukky Usman rukky Emerad college of science and technology

Alamomin jahilci guda 6
09/11/2025

Alamomin jahilci guda 6

dagaske mlm nata'ala yarasu?
02/11/2025

dagaske mlm nata'ala yarasu?

31/10/2025

Dafaffiyar indomi guda 3 da soyayyen kwai akai ya shugo da ita gidan , yana zuwa kicin ya shiga ya dakko plate ya zazzage indomin da ƙwan a farantin, ya Cako indomin tare da gutsuro ƙwan da cokalin, zai kai bakinsa wayarsa tayi tsuwwa, yana kallon wayar yayi murmushi ya tashi ya fita kofar gida yana faɗin kashe na kirawo ki , wanda ina zaton budurwa ce ta kirawo shi ko bazawara.

Ƙamshin indomin ya cika min hanci, gashi dama yunwa muke ji Ni da yara na biyu domin ya fita bai bamu ko kwabo ba, tun safe awarar ɗari uku ce a cikin mu da nasiya mana , a kofar gidana wata yarinya take soyasa.

Yara har sun gaji da kiran yunwa sun fara gyangyaɗi.

Dama in ya fita yin waya da daddare sai yayi awa ɗaya wataran har daya da rabi zuwa biyu bai shugo ba, kinga yana da kuɗin saka kati Amman bashi da kuɗin ciyar damu.

K**ar minti biyar da fitarsa kamshi ya cika min ciki taf, kinsan ƙamshin soyayyen ƙwai ma akwai ratsa zuciya.

Na matsa kusa da farantin abincin daya rufe da ledar da ya juye indomin a ciki na buɗe ledar kamshi mai karfi ya kuma bugun hancina, nayi sauri na ɗauki cokalin daya cako indomin da ƙwan nakai bakina, na lumshe ido domin daɗi, ga yunwa kamar naci babu, na janyo ƴaƴana na dinga basu a baki muka cinye tas, muka lashe kwanan tas,na mayar masa da ledar na rufe farantin kamar yaddah yayi.

Muna zaune a falon ya shigo gida bayan awa ɗaya da minti ashirin,yana faɗin Hajara do Allah ɗimamamin indomin nan nafison nacita da ruwa ruwa in ta huce daskarewa take bata daɗi .

Na kalleshi nace ai bani da gawayi sannan kana fita Ƴaƴanka s**a cinye indomin.

Nan da nan ya haukacemin da Ashar yana cemin mara imani tun safe baici komai ba, shine zamu cinye masa abinci, Niko nayi gum naki tankamasa, da yaga nayi shiru sai yayi yo kaina yana cewa Ni zaki mayar mahaukaci ina magana kinyi shiru, kamar zai doke Ni, nayi ɗaki da gudu na banko ƙofa, na barshi a falo shi da yaran gashi can yana zage zage a falo.
Don Allah ya zanyi?
Umma Suleiman Yan Awaki
(Aunty Baby)
30/10/2025

24/10/2025

Allah yasa muyi kyakkyawan karshe
Amin.

18/10/2025

Allahumma gafirli warahamni wa'afini warzuquni🤲

10/10/2024

Jama'a kuyimun karo karo nabar Nigeria. Wannan kisan mummuke da shugaba da Yan fadar sa suke mana yayi yawa😨

15/05/2024

anata cewa gobe zata fashe Wai meye zai fashe ne?

23/04/2024

Wannan zafi daakeyi Allah ya rangwanta mana

06/04/2024

Allahumma innaka 'afuwwun, tuhibbul' afwa fa'fu 'annaa

Baba ya K**a hanya Allah ya yafema baba
27/05/2023

Baba ya K**a hanya Allah ya yafema baba

Address

Nasarawa
Kano

Telephone

+2347058682007

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rukky Usman rukky posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Rukky Usman rukky:

Share