02/05/2020
Ya Allah duk wanda da sa hannun Sa wajen hana mu sallah ya Allah ka tarwatsa shi da magoya. Bayan sa
Ya Allah ka tai maki addinain musulum ci da musulmai Allah ka tar watsa kafurci da kafurai baki dayan su dan dara jar annabi n ka Muhammad (s,a,w)
Ya Allah dan darajar wannan wata mai alfarma ya Allah ka amsa rokon mu dan habibin ka masoyin ka annabin ka Muhammad s, a,w