17/11/2021
Allah Swt Ya Iya Mana Baki Ɗaya Yasanya Alkhairi Da Albarka Cikin Ƙautata Zato.
Insha Allahu Gobe Alhamis 18/11/2021 Zamu Fara Karatun Littafin
الّلآلِئ المُنْتَشَرَة في نظم كتاب آداب المعاشرة
Na Babban Malaminmu Sheikh
سراج الدين بن إدريس محمد طن ءال
Wanda Alhamdulillah Na Nemi Izini Kuma Malamin Anyi Mana.
Allah Swt Ya Amfanar Damu Baki Ɗaya Yasakawa Sheikh Abubakar Sa Id Gwarzo Da Alkhairi Da Yaketa Kokarin Assasa Wannan Alkhairin Tun Tsawon Lokaci.
Allah Ya Laɗaɗɗafa Mana Ya Bamu Dacewa.
Algetsawy Ibrahimu.