Nura Hassan Idrees

Nura Hassan Idrees Nura Husaini annurish

Hudubar Bankwana Mai Ratsa Zuciya Da Annabi SAW Ya Yi A Irin Wannan Rana Ta Yau (Arfa)A irin wannan ranar ce 9 ga watan ...
15/06/2024

Hudubar Bankwana Mai Ratsa Zuciya Da Annabi SAW Ya Yi A Irin Wannan Rana Ta Yau (Arfa)

A irin wannan ranar ce 9 ga watan Zul-Hijjah, SHEKARA ta goma bayan Hijira a Dutsen Arafat (ranar Arfa kenan) Annabi Muhammad S.A.W ya yi wata huduba mai ratsa zuciya.

Fiyayyen Halitta (S.A.W) Ya fara da cewa:

“Ya ku mutane ku ba ni hankalinku, domin mai
yiwuwa ba zan sake kasancewa da ku bayan
wannan shekarar ba, saboda haka ku saurari
abinda nake gaya maku da kyau, kuma (ku isar
da abinda zan gaya maku) ga wadanda ba su a
wannan wuri a yau.

🎇
Ya ku mutane kamar yadda ku ka ri'ki wannan
wata, (na Hajji) da wannan rana (ta Arfa) da
kuma wannan gari (na Makka) da girma kuma
abin tsarewa, to, haka kuma ku riki ran Musulmi
da kuma dukiyoyinsu da girma abin kuma
karewa, ku maida wa mutane kayan da s**a ba
ku amana. Kar ku cuci kowa, saboda kar wasu
su cuce ku.

🎇
Ku tuna fa, hakika Allah zai yi
sakayya akan ayukakanku. Allah (SWT) ya hana
cin riba,(wato kudin ruwa) saboda haka, duk abin
da aka kulla ta kudin ruwa sai an warware shi.
Ku yi hattara da shaidan, domin kiyaye
addininku. Yanzu kan ya fidda ran batar da ku
akan manyan abubuwa (na sabo) saboda haka
ku guji binshi akan kanana.

🎇
Ya ku jama'a hakika kuna da hakki bisa
matayenku, amma su ma suna da hakki bisa
kanku, to hakkin su ne akan ku da kuciyar da su,
Kuma ku tufatar da su akan jin kai. ku bi da su
kyakkyawan biyarwa. Ku kuma tausasa musu
domin su majibintan al'amurran ku ne, kuma
mataimakan ku, Hakki ne akan su da kar su yi
abota da duk wanda ba ku so, kuma su nisanci
zina.

🎇
Ya ku jama'a, ku yi kyakkyawar bauta ga Allah
(SWT) ku tsaida salloli biyar (5) na farilla, Ku
azumci watan Ramadan, kuma ku bada zakka.
Ku aikata aikin Hajji idan har kun samu damar yi.

🎇
Ku sani fa, kowane musulmi dan uwan musulmi
ne. Dukkan ku daidai ku ke. Ba wanda yake da
fifiko saman wani sai wajen tsoron Allah da
aikata kyawawan ayyukka.

🎇
Ku tuna fa (ya ku jama'a) wata rana za ku tsaya
gaban Ubangijinku, domin sakamakon ayyukan

10/06/2024
28/05/2024

💖IYA WIYA💖
💗
💖 MUNATARE DA KAY💖
💖
💖ANNABI MUHAMMADU💖
💖S A W 💖

15/05/2024

ACIKIN HAUSAR KANO KAWO HAUSA GUDA MAI BAKA DARIYA 😆😆😆😆😆

Da 🐴Jaki da Damisa🐯 aka yi jayayya. 👈👉Jaki ya ce "Ciyawa🌴 shuɗiya ce". Damisa ya ce "A'a, ciyawa🍃 koriya ce".   Jaki ya ...
10/05/2024

Da 🐴Jaki da Damisa🐯 aka yi jayayya. 👈👉Jaki ya ce "Ciyawa🌴 shuɗiya ce". Damisa ya ce "A'a, ciyawa🍃 koriya ce".

Jaki ya kafe cewa lallai ciyawa🍀 shuɗiya ce,🍀 shi kuma Damisa ya dage cewa lallai ciyawa koriya ce.

Da musu yay musu sai su ka ce "To a tafi wajen Sarki ya raba gardama".🌻

Sai su ka je wajen Zaki. 🐯Damisa shi ya fara magana. Ya ce "Ranka ya daɗe ni na ce ciyawa koriya ce amma🐴 Jaki ya dage cewa lallai ciyawa 🌴shuɗiya ce".

Da jin haka sai Zaki🐯 ya ce "Jaki 🐴ya fi ka gaskiya" Sai ya yanke hukunci cewa a yiwa Damisa🐯 bulala kuma a ɗaure shi.

Sai 🐯Damisa ya matso kusa da🐯 Zaki ya ce "Ranka ya daɗe, kai ma fa ka san cewa ciyawar nan koriya ce amma ka baiwa🐴 Jaki gaskiya"

Sai 🐯Zaki ya ce "To ai laifinka shi ne ka yi jayayya da🐴 Jaki. Wa ya gaya ma ka cewa ana jayayya da 🐴Jaki?"..........................Allah yasa angane manufar wannan post. by Ahmed Mohammed fkd.

.......

Idan Kunama ta harbeki, ki samo dankalin turawa, ki feraye shi. Ki ɗora Man gyaɗa a wuta, in ya soyu ki zuba dankalin a ...
10/05/2024

Idan Kunama ta harbeki, ki samo dankalin turawa, ki feraye shi. Ki ɗora Man gyaɗa a wuta, in ya soyu ki zuba dankalin a ciki.

Ki ɗan jira ƴan mintina kaɗan, da kalar dankalin ta fara canzawa kiyi sauri ki kwashe, Ki tsane Man.

Ki bari ya ɗan sha iska kaɗan sannan ki zuba shi a Plate. In da hali ki soya ƘWAI kamar guda huɗu ki haɗa.

Ki haɗa ki cinye gaba ɗaya, Kin ga koda mutuwa ce tazo miki; zaki mutu a ƙoshe...! 😁😁😁

~ Sukairaj Hafiz Imam

HANYOYI 10 DA ZAKA GANE KA CI KAI👇😂1. Yayinda Kaine kake aiki cikin wahala da jurewa Rana Amma Budurwarka ce ke lashe Al...
10/05/2024

HANYOYI 10 DA ZAKA GANE KA CI KAI👇😂

1. Yayinda Kaine kake aiki cikin wahala da jurewa Rana Amma Budurwarka ce ke lashe Albashin. TO KA CI KAI 😂😂

2. Ka siyowa Budurwarka naman kaza Amma sai kake cin Albasa ba Naman ba. TO KA CI KAI 😂🤣

3. Ka siyo IPhone8 ga Budurwarka Amma wani saurayin na daban acan gefe yana browsing da ita. TO KA CI KAI 🤣😂

4. Kun shafe shekara 3 Kuna soyayya Amma aduk Lokacin da zata gabatar da kai ga kawayenta saita gabatar da kai a matsayin Aboki. TO KA CI KAI 🤣😂

5. Kace da ita Ina Sonki ta Mayar maka da Nima haka ka koma gefe kana ta washe Baki. TO KA CI KAI 🤣😂

6. Ka siya Mata katin waya na 500 Amma sai kace da ita idan ta saka katin tayi maka Flashing. TO KA CI KAI 😂🤣

7. Ka shafe tsawon Lokaci kana yi Mata Shopping Amma ko sau Daya Bata taba hada maka Abinci na Musamman kazo ka ci ba Koda da Azumi. TO KA CI KAI 😂🤣🤣

8. Ka siyo Mata sabbin Dinki Amma Bata taba saka su ba idan kazo zance sai zataje Unguwa. TO KA CI KAI 😂🤣

9. Kunje Restauranta ta lashe Abincin sama da 3500 Amma har kuka rabu batare data Furta maka kalmar I Love You ba. TO KA CI KAI 😂🤣

10. Ka karanta Post din Kuma ka nishadantu Amma ka tafi batare da kayi Comment ko Like ba. TO ARADU KA CI KAI 🤣😂🤣

06/05/2024

💘🌹KINA SONA❤️ BABY💃💖 ???🏌️

Cikin wayannan wa zaku iya  ba kudin marayu ya dan juya musu kafin su girma 😅
06/05/2024

Cikin wayannan wa zaku iya ba kudin marayu ya dan juya musu kafin su girma 😅

Amsa kawai
06/05/2024

Amsa kawai

Addinin Musulunci Ya Zamo Addini Lamba 1 Da Ke Saurin Yaɗuwa A Duniya. Binciken MasanaShigo Jaridar 👉HAN HAUSA👈Kayi Foll...
23/04/2024

Addinin Musulunci Ya Zamo Addini Lamba 1 Da Ke Saurin Yaɗuwa A Duniya. Binciken Masana

Shigo Jaridar 👉HAN HAUSA👈Kayi Following Yanzu Karka Bari Komai Ya Wuceka.

Ku Taya Mu Yin Sharing Sharing Zuwa Ga Al'umma.

Address

Kano

Telephone

+2348066539967

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nura Hassan Idrees posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share