03/06/2023
Hukumar makarantar Government secondary school Autan Bawo (GSS Autan Bawo) tana miƙa saƙon taya murna ga tsohon Principal na makaranta Mansir Liman 2012 - 2018 a bisa muƙamin da ya samu na Shugaban hukumar alhazai na ƙaramar hukumar Rano (Amirul Hajj). Allah ya taya riƙo.
Signed;
Management.
3rd June 2023