JY FANS

Call Directions Contact the university

JY FANS Ya Ubangiji Dukkanin Wanda Yayi Imani Dakai Da Abinda Manzonka Yazo Dashi Ka Yarda Yayi Kyakykyawan Karshe Domin Sunanka Ya Raheemu.

Yakamata ku hankalta 👂👂Zuwa yanzu an kawo karshen jam'iyyar APC a yankin Rano, Kibiya da Bunkure.Malam maganar Hon. Dr. ...
13/10/2026

Yakamata ku hankalta 👂👂

Zuwa yanzu an kawo karshen jam'iyyar APC a yankin Rano, Kibiya da Bunkure.

Malam maganar Hon. Dr. Yusuf Jibril JY akeyi.

✌️✌️RANO/BUNKURE/KIBIYA MAJALISAR TARAYYAH A JAM'IYYAR NDC✌️✌️Dr.Yusuf Jibrin J.Y (Dan takarar Majalisar Tarayyah na Ran...
13/10/2026

✌️✌️RANO/BUNKURE/KIBIYA MAJALISAR TARAYYAH A JAM'IYYAR NDC✌️✌️

Dr.Yusuf Jibrin J.Y (Dan takarar Majalisar Tarayyah na Rano,Bunkure,Kibiya, na Jam'iyyar NDC)
Dan Gaske Mai Abun Mamaki, Tabbas Shirinka Shirine

"Za mu kawo sauyi na musamman a siyasar Rano, Kibiya da Bunkure matuƙar aka ba mu damar zuwa zauren Majalisar Wakilai." inji ~ Hon. Dr. Yusuf Jibril (JY), ɗan takarar majalisar wakilai na Rano, Kibiya da Bunkure a jam'iyyar NDC.

Allah ka bawa kwankwasiyyah Nasara daga sama har kasa. .

Alhamdulillah😭💔🥺Hon. Dr. yusuf Jibril   JY
13/10/2026

Alhamdulillah😭💔🥺

Hon. Dr. yusuf Jibril JY

💥Best Photography Of Day 💥
13/10/2026

💥Best Photography Of Day 💥

Angama Birgeni❤❤❤
13/10/2026

Angama Birgeni❤❤❤

Kwankwaso ya ziyarci ’Yan kasuwar Kofar Wambai da gobara ta shafaƊan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, ...
10/10/2026

Kwankwaso ya ziyarci ’Yan kasuwar Kofar Wambai da gobara ta shafa

Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ziyarci kasuwar robobi ta Kofar Wambai da ke Kano domin jajanta wa ’yan kasuwar da gobara ta shafa.

Kwankwaso ya kai ziyarar ne a ranar Asabar, 10 ga Oktoba, 2026, inda ya bayyana damuwarsa tare da nuna goyon baya ga ’yan kasuwar da s**a yi asarar dukiyoyinsu sakamakon gobarar

MUTANAN KIRKI Allah Yakula Da Rayuwarka Yaƙara Maka Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali Tare Da ƙarfin Gwiwar Cigaba Da Shidimt...
08/10/2026

MUTANAN KIRKI

Allah Yakula Da Rayuwarka Yaƙara Maka Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali Tare Da ƙarfin Gwiwar Cigaba Da Shidimtawa Addini Da Al,umma Da Abubuwan Alkhairi.

Mutumin Kirki mal. Hamisu Ibrahim

08/09/2026
BARKA DA SALLAH Ina mika sakon taya murnar wannan babbar Sallah ga daukacin al’ummar Musulmi. Allah Ya maimaita mana cik...
27/05/2026

BARKA DA SALLAH

Ina mika sakon taya murnar wannan babbar Sallah ga daukacin al’ummar Musulmi.

Allah Ya maimaita mana cikin koshin lafiya, zaman lafiya da yalwar arziki.

Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana kura-kuranmu, Ya sanya farin ciki da albarka a cikin rayuwarmu da ta iyalanmu baki ɗaya.

Eid Mubarak! 🕋

Address

Katanga Rurum
Kano
AREW

Telephone

+2347042429492

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JY FANS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to JY FANS:

Shortcuts

Share