Garin Kano jiya da yau

Garin Kano jiya da yau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Garin Kano jiya da yau, College & University, Gwale local government, Kano.

20/11/2023

Magana ta gaskia daga bakin malam

15/11/2023

Allah gafarta malam 😅

Wannan shafi yana taya ɗaukackin Al'ummar musulmi murnar zagayowar haihuwar shugaban halitta Annabi Muhammad Sallallahu ...
27/09/2023

Wannan shafi yana taya ɗaukackin Al'ummar musulmi murnar zagayowar haihuwar shugaban halitta Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama. Allah ya qarawa Annabi wasila da fadila fil'jannati

Shin ko kunsan...? Shin ko kunsan hikimar kiran sallah a kunnen sabon Jariri ? Ko kunsan dalilin da yasa Manzon Rahama y...
02/08/2023

Shin ko kunsan...?
Shin ko kunsan hikimar kiran sallah a kunnen sabon Jariri ?
Ko kunsan dalilin da yasa Manzon Rahama ya umarce mu da muyi kiran sallah akunnen jariri na dama, mukuma yi Iƙamah a kunnen sa na Hagu?
Al'amari ne me matuqar ɗimautarwa!
Haƙiƙa a ƙa'ida dazarar an kira sallah ake tada Iƙamah da an tada iƙamah ake kabar ta sallah!
Ko kun kula sallar jana'iza ana yin tane babu kiran sallah ballantana Iƙamah!
Tsarki ya tabbata ga Ubangiji da shar'anta mana kiran sallah da Iƙamah a lokacinda Yaro yake sabo, ya sanya kabarta sallah bayan ya mutu😓

Address

Gwale Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Garin Kano jiya da yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share