Tsangayar Larabci ta Aminu Kano College of Islamic and Legal Studies

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Tsangayar Larabci ta Aminu Kano College of Islamic and Legal Studies

Tsangayar Larabci ta Aminu Kano College of Islamic and Legal Studies Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tsangayar Larabci ta Aminu Kano College of Islamic and Legal Studies, College & University, Kano.

Alhamdulillahi
18/05/2026

Alhamdulillahi

27/04/2026
16/04/2026
KU SAKA KWALEJIN LEGAL A DUKKANIN ADDU'O'INKU -DAREKTAN TSOFAFFIN DALIBAI  Darektan ofishin da ke kula da harkokin tsofa...
08/03/2025

KU SAKA KWALEJIN LEGAL A DUKKANIN ADDU'O'INKU -DAREKTAN TSOFAFFIN DALIBAI

Darektan ofishin da ke kula da harkokin tsofaffin dalibai na wannan Kwaleji, Malam Aminu Sadi Gabari ya yi kira ga daukacin tsofaffin Daliban da su sanya wannan Makaranta tamu a cikin kyawawan Addu'oin su na wannan wata Mai albarka.

Malam Aminu Sadi ya yi wannan kira ne a wani sakon barka da shan ruwa daya fitar a yau ga daukacin tsofaffin dalibai na wannan kwaleji da su ke a fadin Najeriya

Malam Sadi ya kara da cewar a irin wannan rana mai Albarka da muka dauki kwana bakwai cikin wannan wata na Ramadhan mai albarka yana da kyau a yiwa kwlejin Legal addu'a, Allah ya kula da ita, ya hadata da dukkanin alkhairai da ake fata, ya tsare ta daga Dukkanin abinki.

Ya kuma yi fatan Allah ya karbi Ibadunmu. Allah yasa muna cikin 'yantattun wannan wata.

Sashin hulÉ—a da Jama'a na Kwaleji

07/03/2025.

SANARWA Hukumar Kwalejin Shari'a ta Malam Aminu Kano wato Legal tana sanar da dalibai da sauran Jama'a cewa za a sake bu...
25/09/2024

SANARWA
Hukumar Kwalejin Shari'a ta Malam Aminu Kano wato Legal tana sanar da dalibai da sauran Jama'a cewa za a sake bude shafin registration (Registration Portal) na digiri (Affiliated to Federal University, Dutsinma) daga ranar Alhamis 26th/9/2024 zuwa ranar Lahadi 6/10/2024.
Dan haka ana bawa dalibai shawara da su kammala registration dinsu a wannan tsakani.

Dr. Ali Tamasi Mu'az
Dean, School of Continuing Education
AKCILS

SANARWA!!!Ana sanar da dalibai da sauran Jama'a cewa za a rufe sayar da Application Form na digiri na Legal ranar Asabar...
21/08/2024

SANARWA!!!
Ana sanar da dalibai da sauran Jama'a cewa za a rufe sayar da Application Form na digiri na Legal ranar Asabar 31/8/2024, za kuma a rufe registration ranar Juma'a 13/9/2024.
Duk mai sha'awa ya hanzarta kamin lokacin.
Sanarwa
Hukumar Makaranta

Godiya ga Maigirma Gwamnan Alh. Abba Kabir Yusuf bisa dawowa da Legal filayenta wadanda gwamnatin baya ta kwace ta sayar...
12/07/2024

Godiya ga Maigirma Gwamnan Alh. Abba Kabir Yusuf bisa dawowa da Legal filayenta wadanda gwamnatin baya ta kwace ta sayar.
Muna jinjinawa kokarin Maigirma Commissioner for Higher Education Dr. Yusuf Ibrahim Kofarmata bisa jajircewarsa dan ganin wannan abu ya tabbata.
Muna rokon gwamnatin Kano ta zo ta gewaye mana makarantarmu.

Ali Tamasi Ma'az

Yadda tsarin Time Table na makarantar Legal yake a wannan shekarar.Allah ya bawa malamai da dalibai ikon aiwatarwa cikin...
06/07/2024

Yadda tsarin Time Table na makarantar Legal yake a wannan shekarar.

Allah ya bawa malamai da dalibai ikon aiwatarwa cikin nasara.

BIKIN BUDE KARATUN DEGREE A LEGAL Maigirma Provost, Prof. Balarabe A Jakada yana farin cikin gayyatar duk daliban da s**...
01/07/2024

BIKIN BUDE KARATUN DEGREE A LEGAL
Maigirma Provost, Prof. Balarabe A Jakada yana farin cikin gayyatar duk daliban da s**a samu gurbin karatun DEGREE a wannan kwaleji mai albarka dama wadanda s**a nema suke jiran sahhalewa zuwa gagarumin bikin kaddamar da fara wannan karatu wanda za a yi kamar haka:
Rana: Jibi Laraba 3/7/2024
Wuri: Babban dakin taro na Legal
Lokaci: 10:00 na safe.
Ba a daukewa kowane dalibi ba.

Dr. Ali Tamasi Mu'az
Dean, School of Continuing Education

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsangayar Larabci ta Aminu Kano College of Islamic and Legal Studies posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share