Gwale old Boys Association - 2012 Chapter

Gwale old Boys Association - 2012 Chapter note that; this page is only for G.s.s gwale old boys

24/06/2023

PRESS RELEASE
23TH JUNE, 2023...

*_GWALE OLD BOYS ASSOCIATION (2012 CHAPTER)_*
Office of *Public Relations Officer*🎀.......................................
*Assalamualaikum*
Wannan kungiya nasanar yan uwa *BABBAN TARON* ta zai gudana Kamar haka:
Rana: *Asabar(uku ga sallah) 01/07/23*
Lokaci: *4:00pm*
Wuri: *G.S.S GWALE*

Allah ya bada ikon zuwa, Ameen.🀲🏼🀲🏼🀲🏼

Signed.
*Usman Ishaq Sa'id*
(GOBA 2012 Chairman)

19/06/2023

PRESS RELEASE
19TH JUNE, 2023...

*_Gwale Old Boys Association (2012 Chapter)_*

Office of *Public Relations Officer1*🎀.......................................
*Assalamualaikum*
Ina amfani da wannan dama wajen sanar da yan uwa cewa, *BABBAN TARO WANDA AKASABA GABATARWA* Duk bayan babbar sallah. wannan sallah ma shirye-shirye sunyi nisa domin gudanar da wannan taro mai Albarka.
Kowanne lokaci daga Yanzu *kungiya zata sanar da ranar da zata gudanar da wannan taro inshallah*🎀🎀
Muna matukar godiya da irin hadin Kai da ake bamu,πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»

Signed.
*Usman Ishaq Sa'id*
(GOBA 2012 Chairman)

24/08/2018

ASSALAMA ALAIKUM YAN UWA INA KARA YI MU KU BARKA DA BABBAR SALLAH*ALLAH UBANGIJI YA MAIMAITAMANA AMEEN
BARI NAYI AMMAN DA WANNAN DAMA DOMIN SANAR DA 'YA'YAN WANNAN KUNGIYA WATO G.S.S GWALE OLS BOYS ASSOCIATION (GOBA2012), DOMIN SANAR DA KU RANAR DA ZATA GABATAR DA TARON TA NA SHEKARA WANDA ZA A YI KAMAR HAKA: RANAR LAHADI 26/8/2018. DA MISALIN KARFE HUDU NA YAMMAH 4:00PM.ALLAH UBANGIJI YA BADA IKON HALARTA AMEEEN NAGODE.
ANNOUNCED BY ELECTORAL COMMITTEE.

25/12/2017

Congratulations!!!! Congratulations!!!! Congratulations!!!
A madadin wanna kungiya mai suna a sama.
Muna taya Dan uwa(mustapha yahaya Abubakar) samin admission(through DE bsc ed agriculture) da yayi a bayero university dake kano.
Allah yasa ayi lafiya,a gama lafiya
Allah ya Sanya alkairi ameen
Announcer Mr sagirr a madadin kungiya

03/09/2017

GWALE OLD
BOYS ASSOCIATION (GOBA 2012 CHAPTER)
Assalamu Alaikum Warahmatullah.
We please to inform the members of
Government Secondary School Gwale
Association (GOBA 2012 chapter), the general
meeting is scheduled to take place as follow:
-Sunday 3rd Sep2017.
-Time 4:00pm.
- Venue:GSS GWALE.
Thanks!
Pls share to all GOBIANS.

10/09/2016

Sanarwa!!! Sanarwa!!! Sanarwa!!!
Kungiyar tsofaffin dalibai ta gwale ('yan shekarar 2012) na farin cikin sanarda ku babban taron da zata yi kamar haka:
Rana:18/9/2016(lahadi shida ga sallah)
Lokaci:karfe 4:00 na yamma
Wurin taro;hall din gwale(makarantar gwale)
Zuwan ka yana da matukar muhimmanci, Mun gode.
Fatan alkairi
Sanarwa: Sagir musa hassan (jami'in hurda da jama'a) a madadin gungiya

10/09/2016

Announcement!!! Announcement!!! Announcement!!!
Gwale old boys Association (2012 chapter) are to inform you the general meeting that will hold as follow:
Date:18/9/2016(sunday six days after eid kabir)
Time:4:00pm
Place: school hall(g.s.s gwale)
Your presence is very important,thanks
Best regard
Announcer: Sagir musa hassan (public relations officer)for the management.

06/09/2015

we are really appreciated to ur cooperation toward the organization.and to inform forthcoming general meeting on eid kabir
we hope that:u will attend the meeting
tanks u all

25/10/2014
06/10/2014

salam,
bayan dubban gaisuwa da fatan alkairi,muna matukar godiya da irin yadda kuke nuna kwauna ga wanna gungiya mai tarin albarka,ta hanyar kiran mu a waya da bibiyar lamuran kungiya.
Gungiya na baku hakurin shirun da kukaji,wannan ya faru ne sakamakon matsalar da muka samu wajen neman izinin gudanar da taro.
Muna baku tabbacin gudanar da taron nan kusa.muna fata zaku zama masu amsa kira,mun gode.
Daga naku
{p.r.o}

Address

Gwale Opp Gwale Divison
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwale old Boys Association - 2012 Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share