Rayyahi saadatul hilla

Rayyahi saadatul hilla rayiwa da nazari cikin lura da kiya,yewa in kana son gero to gero zaka shuka shukarka girbinka!

14/07/2023

Barkammu da safiyar jumaa

14/07/2023
28/05/2022

Dayawan lokaci se naji mata na Karin magana
MACE FITILAR GIDA
nikuwa nace ya kuke gani in gida yasamu futulu hudu

31/03/2022

Ya RAMADAN

27/03/2022

ASSALAMU ALAIKUM

11/03/2022

BARKAMMU DA JUMA,A

18/12/2021

Assalamu alaikum
Yan,uwa barkammu da wannan lokaci
Ga wani dafa,i kowa ya daure ya jarraba ana rubutawa ana tofawa
Aruwan Qasa rijiya ko kogi wama ashbaha
Fatima 7 Amma ayara karshe se a maimaita ko wacce sau 7

Nana Amina allah kara maki yarda du acikin mata ke jalla yazaba
19/10/2021

Nana Amina allah kara maki yarda du acikin mata ke jalla yazaba

Anhaifi me tsira da amincin allah amakka ranar litinin 12/ rabi,ul auwal  Anhaifeshi wankakke abinsha abin kwallacewar  ...
19/10/2021

Anhaifi me tsira da amincin allah amakka ranar litinin 12/ rabi,ul auwal
Anhaifeshi wankakke abinsha abin kwallacewar
Idanuwa
Haske yana bayyana agareshi yana maidaga idanuwan sa izuwa sama
Sallallahu alaihiwasallam
Fatiha da salatil fatihi

Address

Garba Me Harawa
Kano

Telephone

+2348064916391

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rayyahi saadatul hilla posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Rayyahi saadatul hilla:

Share