Musa Garba classical

Musa Garba classical Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Musa Garba classical, Nassarawa local government hotoro north wuro bagga 1st transformer opposite Kedco office marmarawo, Kano.

02/08/2026

Farfesa Mansur Ibrahim Sokoto ya aika saƙo ga Sheikh Isa Ali Pantami kan zaɓin yin shiru

Farfesa Mansur Ibrahim Sokoto ya wallafa wani saƙo da ake ganin ya shafi matsayin da Sheikh Isa Ali Pantami ya ɗauka na rashin mayar da martani kan ce-ce-ku-cen da ake yi a kansa.

Ga sakon Da Farfesa Mansur ya aikawa Sheikh Pantami da cewa “"Ka yi shiru alhali ana jayayya da kai." Sai na ce musu: Lallai magana ita ce mabuɗin ƙofar fitina da sharri.

Yin shiru ga jahili ko wawa abin girmamawa ne, Kuma yana taimakawa wajen kare mutunci da martabar mutum.

BABU ALHERI A CIKIN YAKIDaga jiya zuwa yau yaki tsakanin Amurka da Iran ya kara muni sosaiIran ta umarci mutanen da suke...
24/07/2026

BABU ALHERI A CIKIN YAKI

Daga jiya zuwa yau yaki tsakanin Amurka da Iran ya kara muni sosai

Iran ta umarci mutanen da suke kusa da kadarorin Kasar Amurka a Kasashen Larabawa su kauce daga gurin, domin zata fara amfani da manyan kayan aiki

Sannan mayakan Houthi na Kasar Yemen sun kai hari kan wata kadara na Amurka dake Saudiyya, ita ma Saudiyya ta kai hari wa wata cibiya na mayakan

A fakaice Shugaban Amurka Donald ya shigar da Saudiyya cikin yakin, domin mayakan Houthi kayan Iran ne, kuma shekaran Jiya Iran ta tura wasu kwararrun Sojojinta masu sarrafa makami mai linzami zuwa Yemen

Kasar Ingila ta amince wa Kasar Amurka fara amfani da sansaninta domin kai hari zuwa Iran, wato yakin yana ta yaduwa

Akwai wani mummunan hari da Iran ta kai kan kayan leken asirin Amurka a Jordan, Amurka tace Iran bata da fasahar da zata iya harin gurin, ta zargi Russia da tallafa wa Iran

A kan wannan Shugaban Amurka ya gargadi Russia da China akan kar su kuskura su sayar wa Iran makamai

Wannan yakin fa kai tsaya yana shafarmu a Nigeria, an fara yakin nan muna sayan litar man fetur kasa da Naira 700, amma yanzu ya taba Naira 1400 duk a dalilin yakin

Allah Ka mana maganin duk wanda yake hannu a wannan yakin

Daga datty assalafiy

20/07/2026

Malamin islamiyya

20/07/2026

Address

Nassarawa Local Government Hotoro North Wuro Bagga 1st Transformer Opposite Kedco Office Marmarawo
Kano
151

Opening Hours

Monday 10:00 - 23:30
Tuesday 10:00 - 23:30
Wednesday 10:00 - 23:30
Thursday 10:00 - 23:30
Friday 10:00 - 23:30
Saturday 10:00 - 23:30
Sunday 10:00 - 23:30

Telephone

+2348169565436

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Musa Garba classical posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share