Darul Qur'an Almukhtariyyah Academy

Darul Qur'an Almukhtariyyah Academy wannan shafi an bude shi ne domin gudanarwar makarantar DARUL QUR'AN ALMUKHTARIYYAH ACADEMY، Gaida Kano

26/04/2022

*SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!*
🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤
```Assalamu alaikum wᴬ rahmatullah.```

🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️🎗️

```Kwamitin tsare-tsare na Tafsirin ALQUR'ANI Mai girma, Wanda```

🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️
*(Dr Mukhtar Yau Mai Allina)*

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

```yake gabatarwa, yana sanar da al'ummar musulmi cewa:
Malam zai rufe Tafsiran sa na bana```

🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

*kamar haka:-*

🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴

*RANA: Alhamis 27 ga Ramadan.*

☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️☘️

*LOKACI: 08:45pm na dare zuwa 10:00pm.*

🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲

*WURI: Harabar Makarantar Darul Qur'an Almukhtariyyah College dake Unguwar Gaida Layin falwaya Mai dakali tsallaken yamma.*

🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳

*Dan karin bayani:* *09077667092*
*08023500496*
*08025039484*

A iso lafiya

30/03/2022

*DAURA! DAURA!! DAURA!!!

🌙🌙🌙🌙🌙🌙

RAMADAN DAURA
TA ILIMIN RABAN GADO
(علم الفرائض/الميراث)

🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳

Makarantar Darul Qur'an Almukhtariyyah College qarqashin jagorancin Sheik Dr. Muktar Ya'u (mai Allina) ta shirya gabatar da karatun daura akan ilimin gado cikin watan Ramadan.

Tsarin karatun zai kasance kamar haka:-

Ranakun Karatu:
Alhamis da Juma'ah

Lokacin Karatu:
09:00am zuwa 11:00am

Littafin da za a karanta:
ALMAWARITH NA (MUHAMMAD ALIYYUS-SABUNY)
المواريث لمحمد علي الصابوني

Malami mai gabatarwa: Dr. Mukhtar Yau (MAI ALLINA)

Gurin gabatar da karatun:
Darul Qur'an Almukhtariyyah College
Dake No. 600 Gaida Maharba

Ranar Farawa:
ALHAMIS 07/04/2022

KARATUN KYAUTA NE
Don neman bayani: 08061617846

28/03/2022

🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤

*ᏚᎪNᎪᎡᏔᎪ! ᏚᎪNᎪᎡᏔᎪ!! ᏚᎪNᎪᎡᏔᎪ!!!*

🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙

🇷 🇦 🇲 🇦 🇩 🇦 🇳

🇹 🇦 🇫 🇸 🇪 🇪 🇷

🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳

ᴷᵂᴬᴹᴵᵀᴵᴺ ᵀˢᴬᴿᴱ ᵀˢᴬᴿᴱ ᴺᴬ ᵀᴬᶠˢᴱᴱᴿᴵᴺ *ᴬᴸ ᵟᵁᴿ'ᴬᴺᴵ ᴹᴬᴵ ᴳᴵᴿᴹᴬ*📚📚📚📚📚

ᵂᴬᴺᴰᴬ ˢᴴᴱᴵᴷᴴ ᴰᴿ ᴹᴬᴸᴬᴹ *ᴹᵁᴷᴴᵀᴬᴿ ᵞᴬ'ᵁ ᴹᴬᴵ ᴬᴸᴸᵁᴺᴬ*

ᵞᴬᴷᴱ ᴳᴬᴮᴬᵀᴬᴿᵂᴬ ᴬ ᴰᵁᴷ ˢᴴᴱᴷᴬᴿᴬ

ᴛᴏʜ ᴡᴀɴɴᴀɴ ᴋᴡᴀᴍɪᴛɪɴ ʏᴀɴᴀsᴀɴᴀʀ ᴅᴀ ᴀʟ ᴜᴍᴍᴀʀ ᴍᴜsᴜʟᴍɪ ʙᴀᴋɪ ᴅᴀʏᴀ ᴄᴇᴡᴀʀ ɪɴ sʜᴀ ᴀʟʟᴀʜᴜ ᴋᴀᴍᴀʀ ʏᴀɴᴅᴀ ᴀᴋᴀsᴀʙᴀ ᴀ ᴅᴜᴋ sʜᴇᴋᴀʀᴀ ʙᴀɴᴀᴍᴀ ᴍᴀʟᴀᴍ ᴢᴀɪ ɢᴀʙᴀᴛᴀʀ ᴅᴀsʜɪ ᴋᴀᴍᴀʀ ʏᴀɴᴅᴀ ᴀᴋᴇʏɪ

```ᴳᴬ ᵀˢᴬᴿᴵᴺ ᴷᴬᴿᴬᵀᵁᴺ ᴷᴬᴹᴬᴿ ᴴᴬᴷᴬ:--------```

*1)ᴴᴬᴸᴷᴬ ᵀᴬ ᶠᴬᴿᴷᴼ:----*

*ᴿᴬᴺᴬᴿ ᶠᴬᴿᴷᴼ ᵂᴬᵀᴼ ᴿᴬᴺᴬᴿ ᴰᴬ ᶻᴬ' ᴬ ᶠᴬᴿᴬ----------------- ᴸᴬᴿᴬᴮᴬ 30/03/2022*

*ᴸᴼᴷᴬᶜᴵᴺ ᴳᴬᴮᴬᵀᴬᴿᵂᴬ :--------1:00ᴾᴹ. ᶻᵁᵂᴬ 3:00ᴾᴹ*

*ᵂᵁᴿᴵ:---------ᴷᴼᶠᴬᴿ ᴳᴵᴰᴬᴺ ᴹᴬᴿᴳᴬᵞᴵ ᴬᴸᴴ ᴮᴬᴰᴬᴹᴬˢᴵ ᴰᴬᴷᴱ ᶻᴬᵂᴬᶜᴵᴷᴵ ᴸᴬᵞᴵᴺ ᴳᴵᴰᴬᴺ ᴹᴬᴺ ᴳᴬˢᴬᵁ*

*ᴹᴬᴵ ᴳᴬᴮᴬᵀᴬᴿᵂᴬ ᴰᴿ ᴹᴬᴸᴬᴹ ᴹᵁᴷᴴᵀᴬᴿ ᵞᴬ'ᵁ ᴹᴬᴵ ᴬᴸᴸᵁᴺᴬ*

🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲

*ᴴᴬᴸᴷᴬ ᵀᴬ ᴮᴵᵞᵁ*

*ᴿᴬᴺᴬᴿ ᶠᴬᴿᴬᵂᴬ ------ ᴬˢᴬᴮᴬᴿ 2/4/2022*

*ᴸᴼᴷᴬᶜᴵᴺ ᴳᴬᴮᴬᵀᴬᴿᵂᴬ -------- 4:00ᴾᴹ ᶻᵁᵂᴬ 5:00ᴾᴹ*

*ᵂᵁᴿᴵ------ᴹᴬˢᴶᴵᴰᵁᴸ ᵟᵁᴿ'ᴬᴺ ᴰᴬᴷᴱ ᴴᴼᵀᴼᴿᴼ ᵁᴺᴳᵁᵂᴬ ᵁᴷᵁ ᴷᵁˢᴬ ᴰᴬ ᴳᴵᴰᴬᴺ ᴰᴬᴺ ᴹᴬᴶᴬᴸᴵˢᴬᴿ ᵀᴬᴿᴬᵞᵞᴬ ᴺᴬ ᴷᴬᴿᴬᴹᴬᴿ ᴴᵁᴷᵁᴹᴬᴿ ᴰᴬᵂᴬᴷᴵᴺ ᴷᵁᴰᵁ ᴰᴬ ᵂᴬᴿᴬᵂᴬ (ᴴᴼᴺ ᴹᵁˢᵀᴬᴾᴴᴬ ᴮᴬᴸᴬ)*

*ᴹᴬᴵ ᴳᴬᴮᴬᵀᴬᴿᵂᴬ. -------ᴰᴿ ᴹᴬᴸᴬᴹ ᴹᵁᴷᴴᵀᴬᴿ ᵞᴬ'ᵁ ᴹᴬᴵ ᴬᴸᴸᵁᴺᴬ*

🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋🎋

*ᴴᴬᴸᴷᴬ ᵀᴬ ᵁᴷᵁ*

*ᴿᴬᴺᴬᴿ ᶠᴬᴿᴬᵂᴬ------- ᴬˢᴬᴮᴬᴿ 2/4/2022*

*ᴸᴼᴷᴬᶜᴵᴺ ᴳᴬᴮᴬᵀᴬᴿᵂᴬ-----8:40ᴾᴹ ᶻᵁᵂᴬ 9:40ᴾᴹ*

*ᵂᵁᴿᴵ------ᴹᴬˢᴬᴸᴸᴬᶜᴵᴺ ᴰᴬᴿᵁᴸ ᵟᵁᴿ'ᴬᴺ ᴬᴸ ᴹᵁᴷᴴᵀᴬᴿᴵᵞᵞᴬ ᶜᴼᴸᴸᴱᴳᴱ ᴰᴬᴷᴱ ᵁᴺᴳᵁᵂᴬᴿ ᴳᴬᴵᴰᴬ ᴸᴬᵞᴵᴺ ᶠᴬᴸᵂᴬᵞᴬ ᴹᴬᴵ ᴰᴬᴷᴬᴸᴵ ᵀˢᴬᴸᴸᴬᴷᴱᴺ ᵞᴬᴹᴹᴬ*

*ᴹᴬᴵ ᴳᴬᴮᴬᵀᴬᴿᵂᴬ ----ᴰᴿ ᴹᴬᴸᴬᴹ ᴹᵁᴷᴴᵀᴬᴿ ᵞᴬ'ᵁ ᴹᴬᴵ ᴬᴸᴸᵁᴺᴬ*

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

```ᴰᴼᴹᴵᴺ ᴷᴬᴿᴵᴺ ᴮᴬᵞᴬᴺᴵ```
```08025039484 08023500496. 08061617846```

13/12/2021
08/06/2021

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH

Makarantar DARUL QUR'AN ALMUKHTARIYYA COLLEGE
Tana sanar da yan'uwa Dalibai bangaran manya cewa:
An fara register ta zana jarrabawar Arabic ta secondary (Qualifying) maza da mata, ta shekarar 2021.
Wanda yake da sha'awa sai ya zo makarantar DARUL QUR'AN ALMUKHTARIYYA COLLEGE
ko ya kira: 09077667092 / 08061617846
Allah ya bada sa'a.

16/04/2021

TSARIN JADAWALIN TAFSIRIN BANA NA WATAN RAMADAN, WANDA SHUGABAN WANNAN MAKARANTA (DR, MUKHTAR YAU MAI ALLINA) YAKE GABATARWA.

RANAR FARAWA: RANAR DA AKA TASHI DA AZUMI IN SHA ALLAH

1. HALQA TA FARKO:
Me gabatarwa: Dr, Mukhtar Yau Mai Allina
Lokaci: 12:30 na rana zuwa 03:00
Wuri: zawaciki sabuwar darawa, kofar gidan marigayi Alhaji Badamasi, layin gidan man gasau.
(A kowacce rana banda Juma'ah)

2. HALQA TA BIYU:
Me gabatarwa: Dr, Mukhtar Yau Mai Allina
Lokaci: 04:00 na yamma zuwa 05:00
Wuri: Masjidul Qur'an dake Hotoro Unguwa uku, layin makarantar (FITRA) kusa da gidan Dan majalisar tarayya na dawakin kudu da warawa (H.R MUSTAPHA BALA ME GIDAN RUWA) akan titin Ahmad Musa.
(A kowacce rana banda Juma'ah).

3. HALQA TA UKU:
Me gabatarwa: Dr, Mukhtar Yau Mai Allina.
Lokaci: 09:00 na dare zuwa 10:00
Wuri: Masallacin Marigayi Malam Usman dake Gaida falwaya me dakali akan layin Abaca street.
(A kowacce rana banda Juma'ah)

ALLAH YA BADA IKON HALARTA YA KUMA AMFANAR DAMU ABINDA AKE KARANTARWA

18/07/2019

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barkatuh.
Fatan alkhairi ga al'ummar musulmi, alhazai Allah y kaiku lpy, muna rokon Allah yasa kuyi hajji karbabbiya, Allah y dawo mana daku gida lpy kuma kada a manta dayiwa musulmi d kasar mu Nigeria addu'a

31/12/2018

Assalam alaikum wa rahmatullahi was barakatuhu

Allah Akbar!    Allah Akbar!!    Allah Akbar!!!"Allah ya kara haskaka, yalwata qabarinka."A gobe talata 03-12-1439 Kake ...
13/08/2018

Allah Akbar! Allah Akbar!! Allah Akbar!!!
"
Allah ya kara haskaka, yalwata qabarinka.
"
A gobe talata 03-12-1439 Kake cika shekera 1 da 'yan ta'adda s**a Yi maka kisan gilla bayan kammala karatun tafsiri. Hakika wannan makaranta zata cigaba da tunawa dakai tare da Yi maka addu'ar samun Rahma aduk lokaci

01/07/2018

ﺇﻧﺎ ﻟﻠﻪ ﻭﺇﻧﺎ ﺇﻟﻴﻪ ﺭﺟﻌﻮﻥ

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RA'JI'UN !!!
Muna miqa sakon gaisuwar ta'aziyya ga 'yan uwa da iyalan MALAM USMAN YAHYA GAIDA wanda Ya rasu jiya Asabar 17-09-1439 = 30-06-2018 da dare bayan gajeriyar rashin lafiya, muna rokon Allah Ya gafarta masa, ya kyautata makwancinta, yasa Aljanna makomarsa, yaba iyalai da 'yan uwansa hakurin rabuwa dashi.
Malam USMAN yana daya daga cikin malaman da s**a bada gudun mawa Domin cigaban wannan makaranta tun farkon kafata har zuwa karshen rayuwar sa. Hakika munyi babban rashi.
Allah Kasanya haske a kabarinsa

22/06/2018

Assalam alaiku wa rahmatullah.
Yau Jumu'ah ce, kada a manta da karatun suratul KAHFI da kuma yawaita SALATI ga Annabi S.A.W.
Allah yasa mudace...........ameen

Address

No. 600 Gaida Maharba, Panshekara Road, Kumbotso L. G
Kano

Telephone

+2348066054962

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Qur'an Almukhtariyyah Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Darul Qur'an Almukhtariyyah Academy:

Share