05/08/2026
Muna farin cikin sanar da Ahmad Auwal da kammala haddar Alkur'ani mai girma yau Laraba 21 ga watan Safar, Hijra 1448 wanda ya zo daidai da 4 ga watan Agusta, Miladiyya 2026.
Muna taya ka da iyayenka murna da fatan za ka yi aiki da abinda ka haddace sannan da dagewa sosai wajen tilawar murajia da gyaran hadda domin shiga cikin yan sauka.
Allah ya saka wa malamai da iyaye da alkhairi akan ƙokari da suke na haddatar da yara alkur'ani yasa alkur'ani ya zame mana hujjar shiga aljanna! Amin.
Sanarwa.
Markazul Ihsan Kawo,
21 Safar, 1448.
5th August, 2026.