Tahfeezul Qur'an College Kibiya

Tahfeezul Qur'an College Kibiya Address: Kofar Kudu, Kibiya LGA, Kano State.

16/07/2026

Meet Our Leaders | Tahfeezul Qur'an College KibiyaStrong leadership builds a stronger future. Today, we proudly introduc...
16/07/2026

Meet Our Leaders | Tahfeezul Qur'an College Kibiya

Strong leadership builds a stronger future. Today, we proudly introduce the dedicated members of the Governing Board Team of Tahfeezul Qur'an College Kibiya, whose vision, commitment, and selfless service continue to promote excellence in both Islamic and Western education.

May Allah (SWT) bless them with wisdom, good health, and success as they continue to lead the institution to greater heights.

15/07/2026
15/07/2026

تمثيل الأدب النيجيري

تاريخ اللغة العربية في نيجيريا

Daga Zauren ilimi...Alhamdulillah, ana ci gaba da gudanar da Karatun Zauren Ilimi ga ɗalibai masu sha'awa na TAHFEEZUL Q...
14/07/2026

Daga Zauren ilimi...

Alhamdulillah, ana ci gaba da gudanar da Karatun Zauren Ilimi ga ɗalibai masu sha'awa na TAHFEEZUL QUR'AN COLLEGE KIBIYA a duk ranakun Litinin, Talata da Laraba, daga bayan Sallar Magriba har zuwa Sallar Isha'i.

Ana gabatar da wannan karatu ne ƙarƙashin jagorancin Malam Tahir Ibrahim Garki (Baba DC), inda yake ilmantar da ɗalibai tare da gina su bisa ingantacciyar aqida, tarbiyya da kyawawan ɗabi'u.

Zauren Ilimi... Ginin Hankali da Tarbiyya.

"Mafi alherin ku shi ne wanda ya koyi Al-Qur'ani kuma ya koyar da shi."

Lokaci ne na karɓar ilimi, gyaran ɗabi'a da kusantar Allah. Allah Ya albarkaci wannan majalisi, Ya saka wa malamai da alheri, Ya sa ilimin ya zama haske ga rayuwar ɗalibanmu.

TAHFEEZUL QUR'AN COLLEGE KIBIYA — Inda ake haɗa ilimin addini da na zamani cikin tarbiyya nagari.

14/07/2026

Karatun Zauren Ilimi...

Daga cikin shirye-shiryen ilimi da tarbiyya a TAHFEEZUL QUR'AN COLLEGE KIBIYA.

Ana gabatar da karatun ne a duk ranakun Litinin, Talata da Laraba, daga bayan Sallar Magriba zuwa Sallar Isha'i, ƙarƙashin jagorancin Malam Tahir Ibrahim Garki (Baba DC).

"Duk wanda ya bi hanyar neman ilimi, Allah zai sauƙaƙa masa hanya zuwa Aljanna."

🤲 Allah Ya saka wa Malam da alheri, Ya albarkaci wannan majalisi, Ya amfanar da ɗalibai da ilimin da ake koyarwa.

13/07/2026

Assalamu alaikum warahmatullahi wabaralatuh

In sha Allah, za mu kawo muku cikakken taron da ya gudana a yau, sannu a hankali.

Mun fuskanci matsalar sauti a lokacin Live ɗin da muka yi, saboda haka za mu dinga ɗora muku bidiyon taron kashi-kashi domin kowa, musamman ɗaliban ilimi, su samu damar amfana da darussan da ke cikinsa.

Ku kasance tare da mu, kuma ku ci gaba da bibiyar shafin domin kada ku rasa wani ɓangare.

Address

Kibiya

Opening Hours

Monday 07:00 - 18:00
Tuesday 07:00 - 18:00
Wednesday 07:00 - 18:00
Thursday 07:00 - 18:00
Friday 07:00 - 18:00

Telephone

+2348100449434

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tahfeezul Qur'an College Kibiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share