22/07/2023
Shiek Ahmad Ali Huzaify, Ɗane ga Sheik Ali Abdulrahman Huzaify wanda yake babban makarancin Al-Qur'ani ne na duniya, kuma limamin Masallaci mai alfarma na Annabi Muhammad صلي الله عليه وسلم, sannan kuma tsohon limamin Masallacin QUBA, wanda sautin muryarsa ya zamo mafi shahara daga cikin Limaman masallaci Madina.