Government secondary school u\b old students association

  • Home
  • Nigeria
  • Lere
  • Government secondary school u\b old students association

Government secondary school u\b old students association Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Government secondary school u\b old students association, College & University, Un\bawa, Lere.

UPDATE:ƘUNGIYAR (GOSSBOSA) TA ƘADDAMAR DA SABBIN SHUWAGABANNI.   A yau Juma'a 18_4_2025, Ƙungiyar tsoffin ɗaliban makara...
18/04/2025

UPDATE:

ƘUNGIYAR (GOSSBOSA) TA ƘADDAMAR DA SABBIN SHUWAGABANNI.

A yau Juma'a 18_4_2025, Ƙungiyar tsoffin ɗaliban makarantar gss un/bawa mai suna (GOSSBOSA), Ta ƙaddamar da sabbin shugabanni, Domin farfaɗo da ƙungiyar tare da yin aiki tuƙuru domin cigaban makarantar na (GSS UN/BAWA), Taron ya sami halartar mutane daga cikin 'members' na ƙungiyar wanda ciki a kwai shuwagabannin ƙungiyar da s**a rene ta a baya.

An gabatar da taron ne a muhallin makarantar dake un/bawa.

Hotunan dake ƙasa, kaɗan ne daga cikin hotunan da a ɗauka a muhallin taron.

GOSSBOSA MEDIA TEAM.
Friday 18_4_2025.

11/04/2024

Amadadin tsofin dalibai na makarantar (GSS UN/BAWA) mai taken (GOSSBOSA)take taya yan uwa da abokan azziki barka da sallah.

Eid Mubarak.

26/03/2024

Ramadan Kareem.

31/08/2023

Gossbosa tana sanar wa members dinta meeting,Wanda zai gudana gobe juma'a da misalin karfe 4:00 za'a gabatar a cikin GSS u/ bawa

28/06/2023
GossbosaGamu tare da ango aure ya dauru isma'il Muhammad and a'isha bayaro Allah ya Bada Zaman lafiya,isma'il ya kasance...
06/05/2023

Gossbosa

Gamu tare da ango aure ya dauru isma'il Muhammad and a'isha bayaro Allah ya Bada Zaman lafiya,isma'il ya kasance member ne a kungiyar Old student na gss u/bawa wato gossbosa, Allah ya Bada zuri'a dayyaba.

6/5/2023

Gossbosa media.

Gossbosa  Taron walimar auren daya daga cikin members na(gossbosa)kenan isma'il Muhammad da agabatar jiya juma'a da yamm...
06/05/2023

Gossbosa

Taron walimar auren daya daga cikin members na(gossbosa)kenan isma'il Muhammad da agabatar jiya juma'a da yamma akofar gidan alh bayaro maisu munti.insha Allah yau da misalin karfe biyu Muna gayyatan daurin auren za'a daura auren ne a kofar gidan alh bayaro hanyan kasuwa.

6/5/2023.

Gossbosa media

Gossbosa   Lokacin yamatso Kusa yau saura sati daya. kungiyar tsoffin dalibai na makarantar gss u/bawa nasanar da daurin...
29/04/2023

Gossbosa

Lokacin yamatso Kusa yau saura sati daya. kungiyar tsoffin dalibai na makarantar gss u/bawa nasanar da daurin auren Daya daga cikin members dinta mai suna Ismael Muhammad,Wanda akemasa lakabi da Allajin Zaman,za'a daura auren nasa a kofar gidan alh bayaro dake hanyar kasuwan u/bawa.
Date:6/5/2023
Lokaci:2:00pm.

Wedding announced.

29/4/2023.

Gossbosa media.

Gossbosa Eid Mubarak.Amadadin excos da members nakungiyar gossbosa muke Mika sakon barka da sallah ga dukkan musulmin du...
23/04/2023

Gossbosa Eid Mubarak.

Amadadin excos da members nakungiyar gossbosa muke Mika sakon barka da sallah ga dukkan musulmin duniya,kamar yanda muga nabana Allah ya nuna mana nabadi cikin koshin lafiya da yalwan azziki.

Sorry for our late Post.
Eid Mubarak.

23/4/2023

Gossbosa media.

Flash back...
26/03/2023

Flash back...

Address

Un\bawa
Lere

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Government secondary school u\b old students association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share