Madarasatul Ihsan Wa tarbiyatul Islamiyya, Malumfashi

Madarasatul Ihsan Wa tarbiyatul Islamiyya, Malumfashi This is official page for Madarasatul Ihsan watarbiyyatul Islam Malumfashi

05/04/2026

Alhamdulillah
Taro ya tashi Lafiya.
Muna godiya ga kowa.
Allah ya sakamaku da Mafificin Alkhairi

Assalam Alaikum Warahmatullah.Hukumar Makarantar Ihsan Watarbiyatul Islam Malumfashi na farin cikin gayyatar Yan'uwa maz...
04/04/2026

Assalam Alaikum Warahmatullah.

Hukumar Makarantar Ihsan Watarbiyatul Islam Malumfashi na farin cikin gayyatar Yan'uwa maza da mata wajen Taron Saukar Alqur'ani mai girma Karon Farko.
Za'a yaye dalibai guda 35 insha Allah.

Za'a gabatar da taron a harabar Makarantar dake titin kofar fada gobe da misalin karfe 9:00 na safe insha Allah.

Allah ya bada Ikon Zuwa 🤲🏽

Madarasatul Ihsan Watarbiyatul Islam Malumfashi ✍️

Muna gayyatar kowa da kowa 🥰Allah ya bada Ikon Zuwa 🤲🏽
25/11/2025

Muna gayyatar kowa da kowa 🥰

Allah ya bada Ikon Zuwa 🤲🏽

23/10/2025

Wallahi tallahi babu wata sana'a dake bada arziki. Arziki rabo ne kawai daga Allah, kuma duk inda kake sai ya isoka.

Assalam AlaikumMuna gayyatar Yan'uwa Mata Wajen taron sanin gudunmuwar da s**a bayar Acikin Addinin musulunci. Wanda za'...
25/12/2024

Assalam Alaikum
Muna gayyatar Yan'uwa Mata Wajen taron sanin gudunmuwar da s**a bayar Acikin Addinin musulunci.

Wanda za'a gabatar a Harabar makarantar
Madarasatul Ihsan Wa tarbiyatul Madarasatul Ihsan Wa tarbiyatul Islamiyya, MalumfashiMadarasatul Ihsan Wa tarbiyatul Islamiyya, Malumfashi Malumfashi

Rana: gobe Alhamis 26/December/2024

Lokaci: 4:00 PM

Za'a iya kallo Live a Page din
Madarasatul Ihsan Wa tarbiyatul Islam malumfashi

تلاوة قرآن رائعة من طالب في المرحلة الثانية الابتدائية!" 🧡مدرسة إحسان مالومفاشي"🤍🧡💙
14/05/2024

تلاوة قرآن رائعة من طالب في المرحلة الثانية الابتدائية!" 🧡

مدرسة إحسان مالومفاشي"🤍🧡💙

Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'unAllah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa.Marigayin ya rasu ne bayan jinya da ...
06/09/2023

Innalillahi wa Inna ilaihi Raji'un

Allah ya yiwa Sheikh Abubakar Giro Argungu Rasuwa.

Marigayin ya rasu ne bayan jinya da yayi na 'dan lokaci a Birnin kebbi. Za'a masa sallar janaza Gobe alhamis insha Allah. Zamu sanar da lokaci nan gaba.

S.A.W
25/07/2023

S.A.W

25/07/2023

Address

Galadima Dudi Road Kofar Fada Malumfashi
Malumfashi
832101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madarasatul Ihsan Wa tarbiyatul Islamiyya, Malumfashi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Madarasatul Ihsan Wa tarbiyatul Islamiyya, Malumfashi:

Share