Gaskiya Tafi Kobo Social Media Bauchi State

Call Directions Website Contact the university

Gaskiya Tafi Kobo Social Media Bauchi State Ingartattun labarai na siyasa da aiyukan siyasa,musamman na jihar Bauchi state. in zaka fadi Gaskiya

GTKSM BAUCHI STATE.

30/08/2026
29/08/2026
DAURAR HUTUN MAKARANTA NA THIRD TERM.SHEIKH MAHMOUD KHALIL HUSARY ACADEMY OLD AIRPORT FADAMAN JAJI BAUCHI STATE.(١٠٠ حدي...
21/07/2026

DAURAR HUTUN MAKARANTA NA THIRD TERM.

SHEIKH MAHMOUD KHALIL HUSARY ACADEMY OLD AIRPORT FADAMAN JAJI BAUCHI STATE.
(١٠٠ حديث للحفظ)

Cikin yardar Allah Maɗaukakin Sarki, za'a gudanar da Daurar Hutun Makaranta domin ƙarfafa Yara da matasa da ɗalibai wajen haddace Hadisan Annabi ﷺ da kuma raya ilimin Sunnah.

🎯 Manufar Daurah
Haddace Hadisai Dari (١٠٠ حديث) a cikin tsawon makonni Biyar, Bita da gyaran haddar da fahimtar ma'anonin hadisai.

📅 Lokacin Gudanarwa

Za'a fara Daurah ne satin Farko bayan fara hutun makaranta.

🗓 Kwanakin Karatu

Litinin zuwa Juma'a

🕘 Lokaci

09:00 na safe zuwa 12:00 na rana

⏳ Tsawon Daurah

Makonni huɗu (5)

🏅 Abubuwan Da Za'a Samu

✅ Takardar Shaida (Certificate) ga waɗanda s**a kammala daura.

*Ka'idojin Shiga Daurah*
Dalibi ya Kai Shekara 10 yayi Sama.

• Registration: N1,000

• Certificate: N200
Kudin Littafi N300

Ku yi amfani da wannan hutun wajen tara abin da zai amfane ku a duniya da Lahira.

Domin yin rijista :
- Acct Number: 7063398098
- Bank : Opay
- Acct Name : Abdurrahman Adamu Aliyu.

Address

Bauchi
Paipe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya Tafi Kobo Social Media Bauchi State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Gaskiya Tafi Kobo Social Media Bauchi State:

Shortcuts

Share