Darul Qadiriyya Rogo Local government

Darul Qadiriyya Rogo Local government Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Darul Qadiriyya Rogo Local government, College & University, Rogo.

AlhamdulillahAmadadin Shugaban Darikar Qadiriyya Na Karamar Hukumar Rogo Maulana Khalifa Sheikh Muhammad Tukur Sheikh Mu...
08/04/2024

Alhamdulillah
Amadadin Shugaban Darikar Qadiriyya Na Karamar Hukumar Rogo Maulana Khalifa Sheikh Muhammad Tukur Sheikh Muhammad Sani Narimi Rogo Da Kuma Muhammadawa Rogo Muna Mika Sakon Godiya Zuwa Ga Jagoran apc Na karamar Hukumar idris Abdulkadir Zare Rogo Godiya Bisa Babisa Kyautar Kayan Sauti da Yabawa Gidan Qadiriyya Rogo Allah Yasaka da Alkhairi Allag Yakarawa naima Albarka

Maulana Khalifa Sheikh Muhammad Malam Tukur Sani Narimi Rogo Khalifan Darikar Qadiriyya  Madaukakiya Na karamar Hukumar ...
16/11/2022

Maulana Khalifa Sheikh Muhammad Malam Tukur Sani Narimi Rogo Khalifan Darikar Qadiriyya Madaukakiya Na karamar Hukumar Rogo ALLAH kamar Yadda wannan bawan Naka Yake kyau tatawa Muridansa ALLAH Kakara Cika masa Burinkan Sa Na Alkhairi ALLAH Muna ALLAH Kakara Buda Mana budin ALkhairi domin Mu Shidimtawa Darikarmu Ta Qadiriyya

Hotunan yadda aka gudanar da bikin nuna gashin Manzon Allah  S.A.W, yau Wanda Shugaban Darikar Qadiriyya Na Africa Maula...
26/10/2022

Hotunan yadda aka gudanar da bikin nuna gashin Manzon Allah S.A.W, yau Wanda Shugaban Darikar Qadiriyya Na Africa Maulana Khalifa Sheikh Abdulkadir Qaribulla Sheikh Muhammad Nasir Kabara Yake rike dashi a gidan Qadiriyya dake jihar Kano

MAULANA KHALIFA SHEIKH MALAM TUKUR SANI NARIMI ROGO SHUGABAN DARIKAR QADIRIYYA NA KARAMAR HUKUMAR ROGO TARE DA BABBAN DA...
20/10/2022

MAULANA KHALIFA SHEIKH MALAM TUKUR SANI NARIMI ROGO SHUGABAN DARIKAR QADIRIYYA NA KARAMAR HUKUMAR ROGO TARE DA BABBAN DANSA SHEIKH BAZULLAHI MUHAMMAD TUKUR SANI NARIMI ROGO ALLAH YAKARA YADDA DA WADANNAN BAYI NAKA KAKARA SHIGA CIKIN LAMURANSU

SANARWA.      SANARWA.      SANARWABisa amincewar ALLAH da manzonsa Kamar dai kowacce Shekara Yauma dai shekara Ta zagay...
13/10/2022

SANARWA. SANARWA. SANARWA

Bisa amincewar ALLAH da manzonsa
Kamar dai kowacce Shekara Yauma dai shekara Ta zagayo Ta Mauludin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad s.a.w Wanda kwamatin Amfasu Take shiryawa Yauma dai Ya zagayo

IDA-RATUL AMMAH LISHU'UNI DARIKATUL QDIRIYYA
DARUL-QADIRIYYA ROGO,KANO

Babbar Cibiyar Gudanar DA Al-amuran Darikar Qadiriyya Maudaukakiya Darul-Qadiriyya Rogo

Babbar DA irar Amfasu Ta Garin Rogo Na farin cikin Gayyatar Gunzumin Al-ummar Musulmi Zuwa wajan Gagarumin Mauludin Fiyayyen Halittun Farko da NA karshe Rasulul Malahimi Aba Alqasim (Sallallahu Alaihi Wa Sallam)

AKarkashin Jagorancin Maulanmu Sheikh Muhammad Tukur Sani Narimi Rogo Khalifan Qadiriyya Karamar Hukumar Rogo

Wanda Za'ayi Kamar Haka:
RANAR:Juma'at:18-03-1444AH.Dai Dai DA 14-102022
WURI:Kofar Gidan Qadiriyya Rogo jahar kano

1.Zikirin Mi'adi. 4:00pm-5:00pm
2.Zikirin Numfashi (Amfasu) 5:00pm-6:00pm
3.Kasidun Malam Kabara 6:30pm-7:30pm
4.Karatun Maulud 8:30pm-Zuwa abinda Ya sauwaka

*Majalisin Shugaban Khuddamu Nabiy (Malam Rabi'u Salisu ahu) Bayan antashi karatu
*Kwanan Zikirin Bandiri (Halara) Zuwa Wayewar Gari
MALAMI MAI KARATU
Maulanmu Kuma Jogoran Masoya Annabi,Uban kungiyar khuddamun nabiy (s.a.w),Al-Sheikh Malam Tukur Sani Narimi Rogo

FITA MAUKIBIN TAKUTAHA (MURNAR RANAR SUNAN MANZON ALLAH S.A.W)

RANAR:Asabar:19-3-1444AH.dai dai da 15-10-2022
LOKACI:3:30pm NA yamma Zuwa Magriba
MASU GAYYATA
1.Babban Kwamatin Amfasu NA Garin Rogo
2.Babban da'irar Nauba Ta Garin Rogo
3.Babban da'irar Halara Ta Garin Rogo
4.Da'irar Mukashifiyya Ta Garin Rogo
5.Da'irar khuddamun nabiy Ta Garin Rogo
6.Da'irar Ahbabu-Rasul (s.a.w)

Domin naiman Karin bayani sai akira wadannan nambobi
09025440657. 08021477363.08080470152.08084493306.08130226784
ALLAH Yabada ikon zuwa amin
Sanarwa Daga kwamatin Yada labarai Na Gidan Qadiriyya Rogo
® Ibrahim Alkadiri

Da izinin khalifan Darikar Qadiriyya Na karamar Hukumar Rogo Maulana Khalifa Malam Muhammad Tukur Sani Narimi  Rogo Nayi...
27/09/2022

Da izinin khalifan Darikar Qadiriyya Na karamar Hukumar Rogo Maulana Khalifa Malam Muhammad Tukur Sani Narimi Rogo

Nayiwa Al-ummar Musulmi Barka Da zagayowar Watan da Aka Haifi Shugaban Halitta ANNABI MUHAMMAD .S.A.W
Wanda Akayi Duniya Domin sa

Sunansa: Muhammadul Fatih. Shekarunsa: 35 (Saboda An Haifeshi A Ranar 20/10/1985).Littattafan Da Ya Rubuta Da Hannunsa: ...
25/09/2022

Sunansa: Muhammadul Fatih.
Shekarunsa: 35 (Saboda An Haifeshi A Ranar 20/10/1985).
Littattafan Da Ya Rubuta Da Hannunsa: 21.
Littattafan Da Yayi Takhrijinsu: 05.
Ɗa Ne Shi Ga Shugaban Ɗariƙar Ƙadiriyya Na Najeriya Da Afirika Gabaɗaya Sheikh Dr Ƙaribullah Kabara, Sannan Jika Ne Shi Ga Sarkin Yaƙin Shehu Usmanu Ɗan Fodiyo Sheikh Dr Muhammad Nasiru Kabara.
Allah Ya Ƙarawa Rayuwarsa Albarka, Ya Bashi Ikon Kwatanta Ɗabi'un Mahaifinsa Da Na Kakansa.
®Ali Rabiu Sufi
Lahadi 25ga Satumba 2022.

Yarda ta kasance ke nan a jiya Asabar yayin da Maulana Malam kabara Sheik Dr khalifa Qariballah aka jagorancin Mauludin ...
25/09/2022

Yarda ta kasance ke nan a jiya Asabar yayin da Maulana Malam kabara Sheik Dr khalifa Qariballah aka jagorancin Mauludin Shehu Usman bn Fodio Mujaddidi a jihar kano.

SANARWA         SANARWA     SANARWADa izinin Shugaban Darikar Qadiriyya Na Karamar Hukumar Rogo Local government Maulana...
22/09/2022

SANARWA SANARWA SANARWA

Da izinin Shugaban Darikar Qadiriyya Na Karamar Hukumar Rogo Local government

Maulana Sheikh Muhammad Malam Tukur Sani Narimi Rogo

Yace asanar da Muhammadawa Bude zikirin Mi,adi Anan Masallacin Malam kado Mai aski ranar Juma,a 23/10/2023

ALLAH Yabada ikon Zuwa Amin
Sanarwa Daga Kwamatin Yada Labarai Na Gidan Qadiriyya Rogo

  kabara Sheik Dr khalifa Qariballah shugaban dariqar Qadiriyyah na Africa.
19/09/2022

kabara Sheik Dr khalifa Qariballah shugaban dariqar Qadiriyyah na Africa.

Address

Rogo
704

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Qadiriyya Rogo Local government posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share