๐€๐ฎ๐ฐ๐š๐ฅ ๐”. ๐’๐š๐ญ๐ข๐ซ๐ฎ

  • Home
  • Nigeria
  • Isa
  • ๐€๐ฎ๐ฐ๐š๐ฅ ๐”. ๐’๐š๐ญ๐ข๐ซ๐ฎ

๐€๐ฎ๐ฐ๐š๐ฅ ๐”. ๐’๐š๐ญ๐ข๐ซ๐ฎ The best happiness is seeing
my mother smiling๐Ÿฅฐ๐Ÿ’—๐Ÿ’ฏ
I'm proud of her

Kada ka zamo mai kallon mutanen da s**a fika kawai, ka dinga tuna cewa akwai waษ—an da kafiya sai a zauna lafiya ๐Ÿ‘Œ๐Ÿ’ช๐Ÿ˜ŠBarka...
19/07/2026

Kada ka zamo mai kallon mutanen da s**a fika kawai, ka dinga tuna cewa akwai waษ—an da kafiya sai a zauna lafiya ๐Ÿ‘Œ๐Ÿ’ช๐Ÿ˜Š

Barkan mu da safiya

14/07/2026

Gwamnatin saudiya ๐Ÿ‡ธ๐Ÿ‡ฆ ta yi yunkurin k**a duk Wanda Yayi izgili duk da cewa Ali Nuhu Bai ci zaben Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ a 2027 ba amma ina ganin k**ar Adam A Zango yaje bikin General Buhari na murnan gama Sacondry

To alokacin ne Tunibu Yakira Rarara gameda wasan da Arsenal zata buga a filin Damben dake Diye Diye anan Gusau birnin Kasar China ๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ณ

Na kasa Gane ta yanda Aminu saira yaci kwallon Kafa a Gidan rawar tamil nadu dukda cewa Trump ya buga fenality a wurin table tennis din amma nafi tunanin Harin da Turji yakai Baisan Cewa Bobrisky zai iya maganinshi ba.

Marasa lafiya nagida dana asibiti Allah ya basu lafiya ๐Ÿ™‚โ€โ†•๏ธ๐Ÿ™‚โ€โ†•๏ธ๐Ÿ™‚โ€โ†•๏ธ

๐Ÿšจ ALHAMDULILLAH! NASRUN MINALLAH ๐ŸคฒRahotanni sun ce jami'an tsaro da s**a haษ—a da Sojoji, 'Yan Sanda da 'Yan Sakai sun sa...
09/07/2026

๐Ÿšจ ALHAMDULILLAH! NASRUN MINALLAH ๐Ÿคฒ

Rahotanni sun ce jami'an tsaro da s**a haษ—a da Sojoji, 'Yan Sanda da 'Yan Sakai sun samu gagarumar nasara a yankin Gummi da ke Jihar Zamfara, inda aka ce an kashe ษ—aruruwan da ake zargin 'yan bindiga ne a wani samame.

Sai dai har yanzu ba a samu wata sanarwa a hukumance da ta tabbatar da adadin waษ—anda aka kashe ba.

๐Ÿคฒ Allah Ya ฦ™ara wa jami'an tsaronmu ฦ™arfi da nasara wajen kare rayuka da dukiyoyin al'umma. Allah Ya kawo mana zaman lafiya mai ษ—orewa a Gummi, Zamfara da Najeriya baki ษ—aya. Amlll

Yadda yadace gwamnatin jahar Sokoto ( Sokoto State Government ) ta sarrafa sabon jirgin saman da aka siyo mai suna (Cali...
09/07/2026

Yadda yadace gwamnatin jahar Sokoto ( Sokoto State Government ) ta sarrafa sabon jirgin saman da aka siyo mai suna (Caliphate Air)

1. Duk basakkwacen da sayi ticket a jirgin gwamnatin jahar Sokoto, ya dace a bashi 40% discount

A rage masa kuษ—in sufuri da kaso 40% acikin 100%

= Ma'ana idan ana siyarda ticket ษ—in jirgin sama N100,000 daga Sokoto zuwa Abuja, to talakawan jahar Sokoto zasu biya N60,000 kacal sak**akon shiga jirgin gwamnati.

2. Kar wasu shafaffu da mai su mayarda wannan jirgin abun zirga-zirgar attajirai da 'ya'yan jam'iyyar siyasa kaษ—ai

Duk da yake nasan cewa wannan gwamnatin na iya ฦ™oฦ™arin ta wurin kwatanta gaskiya tsakanin al'umma mabanbanta ra'ayin siyasa, talakawa da attajirai. Nayi wannan jan hankalin ne domin ฦ™ara ฦ™arfafa guiwa.

3. Tabbatar da kulawa (maintenance and services)

Anyi jiragen gwamnati a shekarun baya, amma saboda rashin kulawa yasa s**a halaka ba tare anci moriyarsu na dogon lokacin ba.

4. Idan ansamu dama a ฦ™ara siyo wasu jirage domin ฦ™ara sauฦ™aฦ™a sufuri

- Sokoto/Abuja/Kaduna/Katsina
- Sokoto/Birnin Kebbi/Zamfara/Kano
- Sokoto/Lagos/ Oyo/Borno (etc)

A ฦ™alla jirage uku (3) wanda zasu shafe tarihin wahalar zirga zirga a jahar Sokoto.

Copied from Alhassan Mai Lafia

09/07/2026

06/07/2026

Magana ta kare, ga masu tunanin suna tsokanar Hadiza Gabon akan ramewarta. Ta ce abinda ya fi damunta shine tsokanar da ...
04/07/2026

Magana ta kare, ga masu tunanin suna tsokanar Hadiza Gabon akan ramewarta. Ta ce abinda ya fi damunta shine tsokanar da ake yi mata lokacin ta na da kiba, saboda ba ita ce ta nemi kiba da kan ta ba. Ya zu kuwa ita ce ta bukaci ta zama haka, kuma ta zama yadda ta ke so. To me zai dameta don ka yi magana akan abinda ta ke so.
Dama ance "abin wani sai kallo"...

Kaga hula mai matuqar kyau da ษ—aukan hankali amma bakasan yadda zaka fitar da zanen ta ba a matsayin ka na mai ษ—inkin hu...
03/07/2026

Kaga hula mai matuqar kyau da ษ—aukan hankali amma bakasan yadda zaka fitar da zanen ta ba a matsayin ka na mai ษ—inkin hula โ“
To nesa tazo kusa, ku turomana duk hoton hulla da kakeso ka fara aikin ta domin fitar muku da zanen ta (zubi)

tabbas wannan mijin aure ne, idan kikaiy hakuri wata rana sai labari...
03/07/2026

tabbas wannan mijin aure ne, idan kikaiy hakuri wata rana sai labari...

Address

Satiru Village, Tozai Ward, Isa LGA
Isa

Telephone

+2347036710560

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ๐€๐ฎ๐ฐ๐š๐ฅ ๐”. ๐’๐š๐ญ๐ข๐ซ๐ฎ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to ๐€๐ฎ๐ฐ๐š๐ฅ ๐”. ๐’๐š๐ญ๐ข๐ซ๐ฎ:

Shortcuts

Share