Othman omeer investment zage

Othman omeer investment  zage Karuwa da juna

What comes to your mind when you see this?
18/11/2025

What comes to your mind when you see this?

'Nakan yi kuka a duk lokacin da na ji labarin kashe mutane'
18/11/2025

'Nakan yi kuka a duk lokacin da na ji labarin kashe mutane'

11/11/2025

ya k**ata murika kokarin ganin gaskiya kuma mubarta ayanda take, dukwani yunkurin
canzata,yunkurin canza al,umma ne.,🙏🙏🙏

Available priceCall 08120962880WhatsApp 08039656990
31/12/2023

Available price
Call 08120962880
WhatsApp 08039656990

02/05/2023
Available price
30/04/2023

Available price

14/12/2021

Ƙungiyar Izala ta ba da umarnin a fara Al-Ƙunutu a masallatanta a Najeriya



IzalaCopyright: Izala

Kungiyar Izala ta bayar da umarnin a fara A-ƙunutu a dukkan masallatan Ahlussunnah da ke fadin Najeriya a kan matsalar tsaro.

Shafin Facebook na ƙungiyar ne ya wallafa wannan sanarwa a ranar Litinin da rana.

Kungiyar ta Izala ta ba da umarni ga limaman Juma’a da na Kamsu Salawat da sauran dukkan masallatan Ahlussunah da ke fadin Najeriya da a fara gabatar da addu’o'i na Al-Qanut a dukkan masallatai.

Shugaban kungiyar Sheikh Abdullahi Bala Lau shi ya ba da umurnin ta hanyar rubutacciyar takarda ga manema labarai k**ar yadda sanarwar ta ce

Sheikh Bala Lau ya ce wannan umurni ya shafi duk wani masallaci mallakar kungiyar da sauran masallatan Ahlusunnah dake fadin kasar.

Sanarwar ta ambato Sheikh Bala Lau yana cewa: "Haka zalika dukkan majalis na ilimi da karantarwa da halƙoƙi na ilimi da haddar Al Qurani Mai girma da duka nau'uka na addua, duka muna ba da ummurni a ci gaba da yin addu’o'i.

"Haka ma mata a gida su ma su bi wannan umarnin da yawaita azkar da fatan Allah ya tausaya wa wannan al'umma.

"Idan mun yi wannan da kyakkyawar niyya muna zaton Allah zai amsa mana ya yi maganin ƴan ta’adda da masu daukar nauyinsu, kuma za a samu zaman lafiya a yankunan da matsalar tsaro ta shafa insha Allah," in ji shi.

Shugaban na Izala ya ce wannan mataki zai fara aiki ne nan take ba tare da jiran komi ba.

Sanarwar ta rufe da addu'ar "Allah ya mana jagora, ya kawo mana zaman lafiya mai dorewa. Amin."

Faransa ta kame tare da azabtar da mai fafutuka Majdi Nehme (Islam) shekaru biyu da s**a gabata, kuma ta zarge shi da bi...
01/03/2021

Faransa ta kame tare da azabtar da mai fafutuka Majdi Nehme (Islam) shekaru biyu da s**a gabata, kuma ta zarge shi da bijirewa haramtacciyar gwamnatin Syria # Freedom_Lajdi

Wannan hotonsa ne, kwana hudu bayan k**a shi

Address

Zage
Tarauni

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 08:00 - 17:00
Sunday 08:00 - 17:00

Telephone

+2349086449511

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Othman omeer investment zage posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share