Darul Arqam Islamic Institute, Yola ﻣﻌﻬﺪ ﺩﺍﺭ ﺍﻟأﺭﻗﺎﻡ ﺍﻟإ ﺳﻠﺎﻣﻲ ﻳﻮلا

  • Home
  • Nigeria
  • Yola
  • Darul Arqam Islamic Institute, Yola ﻣﻌﻬﺪ ﺩﺍﺭ ﺍﻟأﺭﻗﺎﻡ ﺍﻟإ ﺳﻠﺎﻣﻲ ﻳﻮلا

Darul Arqam Islamic Institute, Yola ﻣﻌﻬﺪ ﺩﺍﺭ ﺍﻟأﺭﻗﺎﻡ ﺍﻟإ ﺳﻠﺎﻣﻲ ﻳﻮلا an educational institution which focus in achieving its goals and objective of eradicating illiterac

28/10/2023
17/09/2023

📌📌📌. MATTER OF URGENT ALERT. WE HAVE SET OUR ANTENNA OUT IN SEARCH OF ANY SUCH TEXTBOOKS AMONG US. PARENTS, PLEASE BE CAREFUL WHAT TEXTBOOKS YOU BUY FOR YOUR WARDS AND WHERE YOU BUY THEM. THERE IS FIRE ON THE MOUNTAIN IN NIGERIA EDUCATIONAL SYSTEM. PLEASE, WATCH OUT. DON'T JUST BUY AND PAY FOR TEXTBOOKS BUT ALSO PROVE TO READ THEM YOURSELF AS PARENTS.

READ THIS TO THE END👇👇

*BIZARRE* 😭😭😭

*INCLUSION OF S*X AND HOMOS*XUALITY IN NIGERIAN PRIMARY AND SECONDARY SCHOOL TEXTBOOKS.*

Many English, Mathematics, and Social Science textbooks used in many Nigerian secondary schools today have been corrupted to include lewd (Homos*xuality) matters to s*xualize the young students.

For instance, in Mathematics, a typical Maths question for primary school pupils is: *“20 condoms + 5 condoms-2 condoms equals…”*.

At the moment in my little office, I have the latest lewd textbooks or s*xualized textbooks used in corrupting our secondary school pupils in Nigeria. They include *Basic Science Junior Secondary School Razat Publishers, 2018 edition, (for JSS3)*. Open pages 78 – 83 to see the harmful contents of the book- lesson on teenage pregnancy, *types of abortions students can do*, myths & facts about pregnancy, indoctrination of the pupils on the terminology of unsafe & safe abortion, *six ways to prevent pregnancy with contraceptives, how to enjoy 'safe s*x' without pregnancy:* false information on four types of abstinence of which none is the actual definition of abstinence to be *promoted among adolescents*.

Active Basic Science, 2014 edition By Tola Anjorin, Okechukwu Okolo, Philias Yara, Bamidele Mutiu, Fatima Koki, Lydia Gbagu: See Pages 31- 34. Cry for Justice By Ademola Adefila; See Pages 60-61, 64-65, and read the description of *having s*x and s*xual experience*. Stigma By Samson O Shobayo, See the pages.

*The book encourages s*xual relationships with HIV patients; through kissing*. Basic Science & Technology for Junior Secondary School 1, 2 and 3: By W.K Hamzat, S. Bakare: See Pages 29- 47 Pages 48-52 Page 64 Pages 67- 73, and Pages 86 of the three books which *promote abortion, LGTB, masturbation,n, and safe-s*x with condoms*.

New Concept English for Senior Secondary Schools for SSS2, Revised edition (2018 edition) By J Eyisi, A Adekunle, T Adepolu, F Ademola Adeoye, Q Adams and, J Eto, See *Pages 103- 104 that contain obscene and vulgar expressions* such as: “small men always thinking small and acting small ”and these vulgar words: *“He swore by the grey hairs of his head and his pen*s… even by the c**t of his mother”*.

It is high time Nigerian parents woke up to their parental responsibilities. Parents are the primary educators of their children. They cannot shirk this responsibility under the excuse that they are working hard to eke out a living.

Most social vices in Nigeria today are caused by failed parenting. Failed parenting engenders armed robbery, banditry, and kidnapping. This is regrettable. *The family institution, unarguably, is indeed the fundamental unit of society*.

The family is the natural context in which children imbibe those cherished values which form the superstructures for the building of our national ethos.

Therefore, parents should rediscover themselves and reinvigorate their respective families to enable them to parent their children to be responsible citizens. Our civilization is imperiled when families are imperiled.
*Please read and share.*

God bless you my ever-attentive Parents and Teachers❤️.

*Copied*

09/03/2023

SHUGABANCIN MACE A MUSULUNCI
By
Dr. IBRAHIM JALO MUHAMMAD JALINGO
1. Malaman Musulunci sun yi sabani a kan halaccin shugabancin mace, dalilin wannan sabani nasu kuwa shi ne irin yadda fahimtarsu ta saba wa juna game da wani ingantaccen hadithin Annabi mai tsira da amincin Allah, Hadithi na 4425 wanda Imamul Bukhari ya ruwaito daga Sahabi Abuu Bakrah ya ce:-
((لقد نفعني الله بكلمة سمعتها من رسول الله صلى الله عليه وسلم ايام الجمل بعد ما كدت ان الحق بأصحاب الجمل فاقاتل معهم. قال: لما بلغ رسول الله صلى الله عليه وسلم ان أهل فارس قد ملكوا عليهم بنت كسرى قال: لن يفلح قوم ولوا أمرهم امرأة))
Ma'ana: ((Hakika Allah Ya amfane ni da wata kalma da na ji daga Manzon Allah mai tsira da amincin Allah a kwanukan Jamal bayan na yi kusa in fada cikin sahun mutanen Jamal in yi yaki tare da su. Ya ce: Lokacin da labari ya riski Manzon Allah mai tsira da amincin Allah cewa mutanen Farisa sun nada wa kansu Yar Kisraa a matsayin sauniyarsu sai ya ce: "Ba za su rabauta ba mutanen da s**a jagorantar da wata mace lamarinsu)).
Masanin ilmin Hadithi Al-Haafiz Ibnu Hajar ya ce cikin littafinsa Fathul Baarii 7/735 a lokacin da yake yi wa wannan Hadithi sharhi:-
((والمنع من ان تلي الإمارة والقضاء قول الجمهور، وأجازه الطبري، وهي رواية عن مالك، وعن ابي حنيفة تلي الحكم فيما تجوز فيه شهادة النساء)).
Ma'ana: ((Hana mace ta jibinci Mulki da Alkalanci magana ce ta masu rinjaye cikin Malamai. Amma (Imaamut) Tabarii ya halatta hakan, haka nan wata riwayar fatawa ma daga (Imamu) Maalik. Daga Abuu Hanifah kuwa mace tana iya yin Alkalanci cikin mas'alolin da ake karbar shidar mata a cikinsu)).
2. A mazhabar Hanafiyyah halal ne mace ta yi sarutar da za a rika kiran ta Suldan, saboda ya zo cikin babban littafin mazhabar Hanafiyyah mai suna Al-Bahrur Raa'q 7/5 wanda Imam Ibnu Nujaim ya wallafa k**ar haka:-
((وأما سلطنتها فصحيحة؛ وقد ولي مصر إمرة تسمى شجرة الدر جارية الملك الصالح بن أيوب)).
Ma'ana: ((Amma Saldanarta (watau mace ta yi saruatar da za a rika kiranta Sultan) to wannan kam ingantacce ne, saboda wata mace mai suna Shajaratud Durr Yantacciyar Kuyangar Sarki As-Salih Bin Ayyub ta mulki Kasar Masar)). Watau mace ta zamanto Shugaban Kasar Nigeria, ko Niger, ko India, ko abin da ya yi k**a da haka wannan babu laifi a cikinsa. Domin wannan ba'a kiransa Al-Khilafar Kubraa.
3. Masu rinjaye cikin Malamai suna ganin fadar Annabi mai tsira da amincin Allah: ((Ba za su rabauta ba mutanen da s**a jagorantar da wata mace al'amarinsu)) hakan yana nufin Annabi ya haramta wa mace yin ko wani mulki ne. Wannan shi ya sa s**a ce haramun ne mace ta yi shugabanci. Sun karfafa fahimtarsu da wasu bayanai da dama, to amma dai ginshikin hujjarsu shi ne Hadithin Abu Bakrah da muka ambata a sama.
4. Amma su mara sa rinjaye cikin Malamai su ganin cewa wannan Hadithin yana nufin mutanen Kasar Farisa na wancan lokacin ne kadai ba wai hukunci ba ne tabbatacce a bisa ko wace mace cikin ko wace Al'umma kuma a cikin ko wane zamani ba, dalili kuwa shi ne: Su wadannan mutane na daular Farisa da Annabi ya yi wannan maganar a kansu hakika ba su rabautan ba, saboda nan da nan mulkinsu ya rushe s**a koma karkashin Daular Musulunci, amma wannan ba ya nufin haramcin mulkin mace, ko cewa duk inda mace ta yi mulki to jama'ar wurin ba za su yi nasara ba, saboda a bangarorin Duniya da yawa Mata sun yi mulki kuma daulolin da s**a mulka ba su rushe ba, a gaskiya ma an yi ta samun ci gaba ne a lokacin mulkin nasu, lalle kuwa da maganar Annabi cikin wannan Hadithin tana nufin ko wace Al'umma ce cikin ko wane zamani to da kuwa dole ne dukkan inda mace ta yi mulki daular wurin ta rushe sannan al'ummar wurin su tabe su kasa samun nasara cikin lamuransu, saboda dukkan abin da Annabi mai tsira da amincin Allah ya fada to dole he ya faru.
5. Sannan shi wannan Hadithi da Sahabi Abu Bakrah ya ruwaito ya ambata shi ne domin ya ba da hujjarsa ta rashin shiga cikin rundunar da take karkashin Nana A'isha a yakin Jamal, saboda a fahimtarsa hadithin yana hana mace shugabanci, ga shi kuma a nan Nana A'isha ce take yin shugabancin!!
A nan ya k**ata a fahimci cewa ba dukkan Sahabbai ba ne suke da irin wannan fahimtar ko suke kan irin wannan mazhabar, saboda ita kanta Nana A'isha ba ta da fahimtar cewa jagorancinta haramun ne a Musulunci duk kuwa da yawan ilminta da kuma yawan fiqhunta. Haka nan a cikin wadanda s**a jagorantar da ita akwai biyu daga cikin Manyan Sahabban da ake kira Al-Ashratul Mubashsharuuna Bil Jannah: Az-Zubair Bin Al-Awwam, da Talha Bin Ubaidil Lah, wadannan manyan Sahabbai da suna da irin wannan fahimta ta haramta jagorancin mace to da ba su jagorantar da Nana A'isha a yakin Jamal ba.
6. Har yanzu Malamai masu ganin halaccin mulkin Mace sun karfafa wannan fahimta tasu da cewa: Idan har a cikin Mata Musulmi wadanda s**a riski zamanin Annabi mai tsira da amincin Allah za a sami matar da za ta jibinci jagorancin Hisbah duk da irin yawan wahalarsa, to kuwa mene ne zai hana ta jibinci shugabantar wani aiki da bai kai Hisbah wahala ba? S**a ce: Ya zo cikin littafin Hadithi Al-Mu'ujamul Kabiir Hadithi na 20240 k**ar haka:-
((حدثنا عبد الله بن أحمد بن حنبل، حدثني ابي، ثنا محمد بن يزيد الواسطي، عن ابي بلج يحيى بن ابي سليم قال: رأيت سمراء بنت نهيك وكانت أدركت النبي صلى الله عليه وسلم: عليها درع غليظ، وخمار غليظ بيدها سوط تودب الناس وتامر بالمعروف وتنهى عن المنكر)).
Ma'ana: ((Abdullahi Bin Ahmad Bin Hanbal ya gaya mana, Mahaifina ya gaya mini, Muhammad Bin Yaziid Al-Waasitii ya gaya mana daga Abuu Yahya Bin Abii Sulaiman, ya ce: Na ga Samraa Yar Nahiik wacce ta kasance ta yi zamani da Annabi mai tsira da amincin Allah, na gan ta tana sanye da wani dogon riga mai kauri, da wani khimar mai kauri, da bulala a hannunta tana ladabtar da mutane, tana yin umurni da kyautayi tana yin hani ga munkari)). Wannan Hadithi Albaanii ya inganta shi cikin littafin shi mai suna Ar-Raddul Mufhim shafi na 155, da kuma littafin shi mai suna Jilbaabul Mar'atil Muslimah shafi na 101.
7. Idan 'yan'uwa musulmi s**a fahimci wadannan takaitattun bayanai da muka ambata a sama, to za su fahimci cewa ita mas'alar shugabancin mace, watau mace ta kasance 'yar majalisa, ko Governor, ko shugaban kasa, mas'ala ce ta sabanin malamai watau mas'ala ce Khilafiyyah da sam bai k**ata a rika zurfafa surutai a cikinta ba musamman ma a cikin wannan zamani namu. Abin da kawai ya k**ata a yi in har an sami irin wannan waa'qi'ah cikin Al'ummah shi ne sai masu hankali da basira cikin Al'ummah su dubi abin da zai fi zama maslaha ga Al'ummar Kasa a idanun Shari'ah. Allah Ya taimake mu. Ameen.

21/11/2022

Address

Lamido Zubairu Way, P. O. Box 1834, Yola Bye-pass
Yola

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Arqam Islamic Institute, Yola ﻣﻌﻬﺪ ﺩﺍﺭ ﺍﻟأﺭﻗﺎﻡ ﺍﻟإ ﺳﻠﺎﻣﻲ ﻳﻮلا posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to Darul Arqam Islamic Institute, Yola ﻣﻌﻬﺪ ﺩﺍﺭ ﺍﻟأﺭﻗﺎﻡ ﺍﻟإ ﺳﻠﺎﻣﻲ ﻳﻮلا:

Share