North-splendid-faces

North-splendid-faces This page is ambitions to show the people of northern abouts the splendid faces of the heroes of nor

17/05/2022
Having conceived of his purpose, a man should mentally mark out a straight pathway to its achievement, looking neither t...
22/11/2020

Having conceived of his purpose, a man should mentally mark out a straight pathway to its achievement, looking neither to the right or to the left, but straight.

Wato yazamah dole ne mu zamah masu dubi da mai Allah yace, game da yaddah muke tafiyar da auyukan mu al'umma game da iba...
31/08/2020

Wato yazamah dole ne mu zamah masu dubi da mai Allah yace, game da yaddah muke tafiyar da auyukan mu al'umma game da ibadan mu da mukeyi Allah ya amsah ko bai amsaba, domin Shi Allah dakanshi yake Cewah (lallai itah sallah tana hana alfahasha da kumah munkari)wato abin da wannan ayah take nifi afili shine duk mutumin da yake sallah ammah haryanzu bai dainah aikatah daya daga con wannan zunibibah to dai Allah bai amsan sallan shi kenan, hat in Allah yana amsan sallanka to zaka daina aikatah wadannan zunibi da Shi dakan Shi Allah ya ambatasu, kumah Allah bai amsan wani ibadah sai ibadan mutum tadace da yaddah manzon Allah yakoyar dashi Allah yasa madace ameen muzamo daya daga cikin wadan dah Allah yake amsan ibadan su.

Wato a yau yazama dolene my 'yan uwah musulmai mu zamah masu Dubi game da'abun da muke cinsa da shansa din Allah yace sh...
29/08/2020

Wato a yau yazama dolene my 'yan uwah musulmai mu zamah masu Dubi game da'abun da muke cinsa da shansa din Allah yace shi mai tsarki ne kumah bai amsah sai mai tsarki (أن الله جمال يجب جمال )da haka ne nake jiran 'yan uwah da mudunga nufin abun da Mike cinsa da shansa domin cin abumai kyau yana data daga cinkin sabbubah nah amsan addu'an bayinsa

To, 'yan uwah al'ummar Muslims jice shaikarah yah Kare yaka Mata ne mu al'ummar Muslims muzauna muyi dubin abun da muka ...
22/08/2020

To, 'yan uwah al'ummar Muslims jice shaikarah yah Kare yaka Mata ne mu al'ummar Muslims muzauna muyi dubin abun da muka aikatashi maikyau damare kyau mai nagartah da mare nagartah nah da'ah da wanda ba na da'ah bah, vawai missing muna rubutah (happy new year )wato murnan Sabin shekarah bah.
Domin munkara kusanci da komawa zzuwah ga Allah ne.
Kumah shugaban my wato ummar bini khaddaf yake Cewah :(muki-diddi gaye aiyukan mu, kafin Allah ya kiddi-gemanah aiyukan mu, kumah Magwah da auyukan mu, kafin Allah yayi mana kykyawan gwaji)
Sannan muyi dammaran fara kyah wawan aiki a wannan shaikaran data shigah. Allah yajikan my da Rahman sah yasah mudace a wannan shaikaran nan mai albarkah ameen

23/06/2020

Wato indai mutum yana raye bazai dainah ganin abubuwah ba a wannan rayuwa sai dai mutayin hakuri hakurin mu shine jarabawan mu sai Allah yabamu ladah yasa aljannah ce makomah.(kuma Allah da kansah yace :yana tare damasu hakuri kuma yayi musu tanaji mai girmah)

19/06/2020

Address

Zaria
123

Telephone

+2348167376893

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when North-splendid-faces posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The University

Send a message to North-splendid-faces:

Share